-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 42 A Wani Masallci A Syria
Mar 17, 2017 13:46Jiragen yakin Amurka sun kaddamar da wasu hare-hare a kan wani masallaci da ke a wani kauye da cikin gundumar Aleppo, inda suka kashe mutane 42 tare da jikkata wasu fiye da dari daya.
-
Dakarun tsaron Masar Sun rusa hanyar karkashin kasa da ta hada kasar da Zirin Gaza
Mar 16, 2017 14:36A ci gaba da rusa hanyoyin karkashin kasa na kan iyakar kasar da yankin Zirin Gaza, Dakarun tsaron Masar sun sake rusa wasu hanyoyin karkashin kasa guda 6.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Masifar Yunwa Da Ke Barazana Ga Kasar Yamen
Mar 16, 2017 03:02Hukumar Samar da Abinci ta Duniya "WFP" ta yi gargadi kan irin mummunan halin da al'ummar Yamen zasu shiga sakamakon bullar masifar fari a kasar, baya ga hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin kasar Saudiyya ke ci gaba da kai wa kan kasar.
-
Syria: Kungiyar Hizabullah Ta Lebanon Ta yi Tir Da Harin Ta'addanci A Birnin Damascus.
Mar 15, 2017 15:39Bayanin da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a yau laraba ya kunshi cewa; Hare-haren suna cikin makarkashiyar da ake kitsawa daga waje akan Syria.
-
Bahrain: Al'ummar Bahrain Sun yi Zanga-zangar Tir Da Tsoma Bakin Saudiyya A Harkokin Kasarsu.
Mar 15, 2017 15:37Al'ummar ta Bahrain sun yi zanga-zanga da gangami a cikin wuraren daban-daban na kasar domin yin tir da shigar da Saudiyya ta ke ci a harkokin kasarsu.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Garin Baitu-Laham Da Ke Palasdinu
Mar 15, 2017 07:39Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka fuskanci maida martani daga Palasdinawa a yau Laraba.
-
Shugaban Amurka Ya Bada Umurnin Kara Zafafa Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Mar 15, 2017 07:38Shugaban kasar Amurka ya bada umurni ga Ma'aikatar tsaron Amurka ta "Pentagon" kan kara daukan matakan zafafa kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
Sabon Zagayen Tattaunawar Rikicin Syria A Astana
Mar 14, 2017 13:53Yau Talata a sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na kasar Kazakstan da nufin samar da mafita ga rikicin kasar Syria.
-
Zanga-Zangar Al'ummar Palasdinu Ta Yin Allah Wadai Da Hukumar Palasdinu
Mar 14, 2017 08:47Al'ummar Palasdinu da ke yankin gabar yammacin kogin Jordan sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa dangane da hada kai da ta yi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a fuskar tsaro.
-
Gwamnatin Rasha Tana Ci Gaba Da Goyon Bayan Khalifah Haftar Na Libiya
Mar 14, 2017 08:46Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha ya gudanar da zaman tattaunawa da babban kwamandan rundunar sojin Libiya Khalifah Haftar tare da jaddada ci gaba da taimakekkeniya a tsakanin kasashensu.