-
Jami'an Tsaron Bahrain Na Ci Gaba Da Kame 'Yan Adawar Siyasa
Mar 13, 2017 15:57Jami'an tsaron masarautar Bahrain na ci gaba da kaddamar da farmaki kan gidajen jama'a masu adawar siyasa a kasar tare da kame su.
-
Palastinawa Sun Yi Allawadai Da Hana Kiran Sallah A Birnin Quds
Mar 13, 2017 15:57Dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
-
An Soki Lamirin Kasashen Duniya Kan Sanya Ido A Kan Hare-Haren Saudiyya A Yemen
Mar 13, 2017 15:56Ministan harkokin nwajen gwamnatin ceton kasa a Yemen ya yi kakkausar suka dangane da yadda kasashen duniya suka zura idanu suna kallon kisan kiyashin da Saudiyyah take yi kan al'ummar kasar Yemen.
-
An Zargi Kasashen Turkiyya Da Qatar Da Ruruta Wutan Ayyukan Ta'addanci
Mar 13, 2017 07:27Wani dan Majalisar Dokokin Kasar Masar ya zargi kasashen Turkiyya da Qatar da hannu a ruruta wutan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya tare da bayyana su a matsayin maha'inta.
-
Yahudawan Sahayoniyya 'Yan Kaka Gida Sun Killace Wani Yankin Masallacin Aksa
Mar 13, 2017 07:23Tsagerun yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida sun sake daukan matakin mamaye wani yankin Masallacin Aksa da ke birnin Qudus.
-
Iraki : Da'esh Ta Shiga Tsaka- Mai- Wuya A Mosul
Mar 12, 2017 14:43Dakarun Iraki sun yi nasara mamaye duk hanyoyin motoci dake kaiwa Birnion Mosul daga yammaci, wanda kuma ya zama babban kalubale ga kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a babban sansanin na ta dake Iraki.
-
Kungiyar Fateh al-Sham Ta Dauki Alhakin Kai Harin Damascus
Mar 12, 2017 12:26Kungiyar Fateh al-sham wace ta kasance tsohon reshen Al'Qaida a kasar Syria ta ce ita ce keda alhakain kai munanen hare haren da suka yi sanadin mutuwar mutane da dama a birnin Damascus na kasar Syria.
-
Ci Gaba Da Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Masarautar Saudiyya Kan Kasar Yamen
Mar 12, 2017 08:34Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya kan wani yanki a birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen sun yi sanadiyyar mutuwan fafaren hula ciki har da mace.
-
Martanin MDD kan tsananin take hakin addini na mahukuntan HKI
Mar 12, 2017 02:36Mataimakin kakakin babban saktaren MDD ya bukaci magabatan HKI da su kiyaye hakokin Addini na Al'ummar yankin Palastinu.
-
Syria : Mutane 60 Suka Mutu A Jerin Hare-haren Damascos
Mar 12, 2017 02:20Rahotanni daga Syria na cewa a kalla mutane 60 ne suka rasa rayukansu a jerin hare-haren ta'addancin da aka kai a birnin Damascos.