-
Iraki: An Gano Gawawwakin Mutane 500 Da Yan Da'esh Su ka Binne A Mosel.
Mar 11, 2017 15:36Dakarun Sa-kai Na Hashdush-shaaby na Iraki sun sanar da gano wani babban kabari mai dauke da gawawwaki 500 a yamacin birnin Mosel.
-
Masar Ta Jaddada Muhimmancin Dawo Da Kasar Siriya Cikin Kungiyar Arab League
Mar 11, 2017 08:36Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa tun da an kai ga fahimtar cewa ta hanyar tattaunawa ne kawai za a kai ga warware rikicin kasar Siriya, to dole ne a dauki matakin dawo da kasar cikin kungiyar hadin kan kasashen Larabawa.
-
Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kai Hari A Kan Kasuwar Garin Al-khunah Na Yemen
Mar 11, 2017 03:14Jiragen yakin kasar saudiyyah sun yi ruwan bama-bamai a kan kasuwar birnin Alkhunah da ke cikin gundumar Hudaidah na kasar Yemen, inda suka kashe fararen hula akalla 16 tare da jikkata wasu da dama.
-
Yemen: Sojojin Kasar Yemen sun sake kwace yankunan da su ke karkashin ikon 'yan koren Saudiyya.
Mar 10, 2017 09:13A jiya alhamis ne sojojin kasar ta Yemen su ka kwace wani yanki da ke gundumar Ma'arib daga hannun 'yan koren Saudiyya.
-
Yadda Kungiyar Da'esh Ke Shan Kashi A Mosul Na Iraki
Mar 10, 2017 02:30A yayin da bayanai ke cewa jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh, Abou Bakr Al-Baghdadi ya tsere daga Mosul, kungiyar na ci gaba da rasa yankunan da take rikeda a wannan yankin na Mosul a Iraki.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kame Wata 'Yar Majalisar Dokokin Palastinu
Mar 09, 2017 13:22Jami'an tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame wata 'yar majalisar dokokin Palastinu a yau a gidanta da ke kusa da birnin Alkhalil a gabar yamma da kogin Jordan.
-
Masar: An daure'Yan Leken Asirin Isra'ila Zaman Kurkuku Na Har Abada.
Mar 09, 2017 08:39Wata kotu a kasar Masar ta daure 'yan leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra'ila, Misrawa da yahudawa zaman kurkuku na har abada.
-
Amurka Ta Bayyana Adawarta Da Duk Wani Matakin Kakaba Takunkumi Kan H.K.Israila
Mar 09, 2017 02:53Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya jaddada cewa: Gwamnatin Amurka ba zata taba amincewa da duk wani matakin kakaba takunkumi kan haramtacciyar kasar Isra'ila ko mayar da ita saniyar ware ba.
-
Birtaniya Na Goyan Bayan Samar Da Kasashen Palestinu Da Isra'ila
Mar 08, 2017 12:40Ministan harkokin wajen Birtaniya, Boris Johnson, ya ce gwamnatin kasarsa na goyan bayan samar da kasashen Palestinu da Isra'ila, wanda hakan ne kawai mafita ta samar da zamen lafiya a yankin.
-
An kame Matasan Palastinawa 4 a Ramullah
Mar 08, 2017 02:20Jami'an tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila sun yi awan gaba da wasu Matasan Palastinawa 4 a mashigar Aufar ta yammacin garin Ramullah dake yankin Tekun jodan.