-
Kungiyar Arab League Tana Ci Gaba Da Yin Allah Wadai Da Mamaye Yankunan Palasdinawa
Mar 07, 2017 14:39Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta yi kakkausar suka kan ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi.
-
Ana ci Gaba Da Samun Sabani Tsakanin Saudiyya Da Masar.
Mar 07, 2017 09:21Ministan harkokin wajen kasar Saudiyya ba zai halarci taro da takwarorinsa na Larabawa a birnin alkahira.
-
Kaddamar Da Kamfe Kan Kare Hakkokin Mata A Bahrain
Mar 07, 2017 04:39Babbar cibiyar kare hakkin bil adama akasar Bahrain ta kaddamar da wani kamfe domin fallasa ayyukan cin zarafin mata da mahukuntan kasar ke yi.
-
Dakarun Iraki Suna Ci Gaba Da Fatattakar 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul
Mar 07, 2017 04:09Dakarun gwamnatin Iraki da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar suna ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS (Daesh) a yammacin birnin Mausul.
-
Kim Jong-Un Ya Bada Umurnin Korar Jakadan Malaysia
Mar 06, 2017 14:10Shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya bada umurnin korar jakadan Malaysia a kasarsa.
-
An Zargi Likitocin Isra'ila Da Azabtar Da Palastinawa A Kurkukun Isra'ila
Mar 05, 2017 14:04An zargi likitocin haramtacciyar kasar Isra'ila da azabtar da Palastinawa da suke tsare a cikin kurkukun Isra'ila ta hanyoyi da daban-daban.
-
Sabon Rikicin Syria Ya Raba Mutane 66,000 Da Muhallensu
Mar 05, 2017 07:49Offishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya fitar da wani rahoto a yau dake cewa sabon rikici a Syria ya cilastawa mutane 66,000 kaura daga muhallensu a yankin Halep.
-
Matsalar Karancin Kudi Tana Neman Yin mummunar Illa Ga Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa
Mar 05, 2017 03:30Jaridar Asshuruq ta kasar Masar ta bada labarin cewa: Bullar matsalar karancin kudi a kungiyar hadin kan kasashen Larabawa tana ci gaba da janyo koma baya a harkar tafiyar kungiyar tare da yin murabus din wasu daga cikin jami'anta.
-
Jordan : An Zartas Da Hukuncin Rataya Kan Mutane 15
Mar 04, 2017 07:11Masarautar Jordan ta sanar da rataye wasu 'yan ta'adda da kuma masu muggan laifuka 15.
-
Kasar Rasha Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Halattacciyar Gwamnatin Kasar Siriya
Mar 03, 2017 14:33Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa: Kasarsa zata ci gaba da yaki da duk wasu ayyukan ta'addanci da suke neman kawar da halattacciyar gwamnatin Siriya.