-
Isra'ila Ta Hana Wani Mai Kare Hakkin Bil Adama Shiga Palastinu
Mar 03, 2017 03:13Haramtacciyar kasar Isra'ila ta hana wani babban jami'i mai sanya ido kan hakkokin bil adama na kasa da kasa shiga Palastinu.
-
Yemen: Saudiyya Na ci gaba Da Tafka laifukan Yaki A Tare Da Gobon Bayan Amurka.
Mar 02, 2017 15:43Yeman ta ce laifukan yakin da Saudiyya ta ke yi a kasar, tare da cikakken goyon bayan Amurka ne.
-
An Fatataki 'Yan Ta'addan IS A Yankin Palmyra
Mar 02, 2017 07:45Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Syria ta ce 'yan ta'addan Da'esh sun janye daga mafi yawancin yankin Palmyra.
-
Afganistan : Taliban Ta Dau Alhakin Jerin Hare-Hare A Kabul
Mar 01, 2017 07:51Kungiyar Taliban ta ce ita ce ke da alhakin kai wasu jerin hare haren bam biyu ciki har da wanda aka dana a mota a birnin Kabul na kasar Afganistan.
-
Kungiyar Red Cross Ta Sanar Da Cewa: Kasar Yamen Tana Fuskantar Matsalar Fari
Mar 01, 2017 03:27Kungiyar bada agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta sanar da cewa: Baya ga hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya ke ci gaba da kai wa kan Yamen, kasar kuma tana fuskantar matsalar fari.
-
Palasdinu: Shugaba Mahmud Abbas Ya yi Gargadi Akan Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Birnin Kudus.
Feb 28, 2017 04:38A jiya litinin ne shugaban na palasdinawa Mahmud Abbas Abu Mazin ya bukaci da a fito da wani shiri wanda zai tabbatar da cewa gabacin Kudus shi ne babban birnin daular palasdinu.
-
An Sake Dage Zaman Shari'ar Ayatollah Sheikh Isa Kasim A Bahrain
Feb 27, 2017 07:52Kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman sauraren shari'ar da ta ce tana gudanarwa a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim.
-
Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Mosul
Feb 27, 2017 02:21Rundinar sojin Iraki na ci gaba da samun nasara a yakin da take na neman kwato yankin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh.
-
Jiragen Amurka Sun Safke Wa ISIS Wasu Akwatuna A Mausul
Feb 26, 2017 08:47Jiragen sojin Amurka sun safke wasu akwatuna da ake sa ran suna dauke ne makamai a yankin Talafar da ke yammacin Mausul da ke karkashin ikon 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS.
-
Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Harin Homs Na Siriya Ya Kai Mutane 42
Feb 26, 2017 02:23Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon jerin hare-haren kunar bakin wake na ta'addanci da aka kai a wasu gine-ginen jami’an tsaron kasar dake a birnin Homs ya kai mutane 42 kana wasu da dama kuma sun sami raunuka.