-
Basshar Assad: Nasarar Da Syria Ta Samu, Saboda Goyon Bayan Iran Ne.
Jan 04, 2017 09:00Shugaban na Kasar Syria ya kara da cewa ba domin goyon bayan Iran ba, to da Syria ba ta samu nasarar da ta samu ba.
-
'Yan sandan Turkiyya Sun Kama Mutane 16 Da Ake Zarginsu Da Kai Hari kasar
Jan 03, 2017 11:34Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane 16 ne kawo yanzu aka cafke bisa zarginsu da hannu a harin da wani dan bindiga ya kai a gidan rawan na Reina dake birnin Istambul.
-
Harin Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Akan Palasdinawa
Jan 03, 2017 08:46Da Safiyar yau talata sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila su ka kai harin a yankuna daban-daban na yammacin kogin Jordan.
-
Bayanin Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Akan Cika Shekara Guda Da Shahadar Sheikh Nimr.
Jan 03, 2017 08:40Majalisar Shawarar musulunci ta Iran ta fitar da bayani dangane da zagayowar cika shekara guda da shahadar sheik Nimr ali Nimr na kasar Saudiyya.
-
Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane 39 A Turkiyya
Jan 01, 2017 02:52A kalla mutane 39 ne suka hallaka a yayin da wani dan bindiga da yayi shigar burtu ya bude wuta a wani gidan rawa dake birnin Istanbul na kasar Turkiyya.
-
Saudiyya : An Zartas da Hukuncin Kisa Kan Mutane 153 A Shekara 2016
Jan 01, 2017 02:26Wasu alkaluma da kanfanin dillancin labaren faransa na AFP ya nakalto daga wata sanarwa , hukumomi a Saudiyya sun nuna cewa mutum 153 ne aka zartas masu da hukuncin kisa a cikin shekara 2016 da mukayi ban kwana da ita a kasar Saudiyya.
-
Saudiyyah Ta Ce Tana Son Tattaunawa Da Iran Kan Batun Hajjin Shekara Mai Zuwa
Dec 31, 2016 17:57Ministan ma’aikatar kula da harkokin aikin hajji a Saudiyya ya ce ya aike da goron gayyata ga bangaren Iran a tattauna dangane da aikin hajjin shekara mai zuwa.
-
Mutanen Bahrain Sun Kona Tutar Isra’ila A Kasar
Dec 31, 2016 14:53Dubban mutanen kasar Bahrain ne suka gudanar da gangami a unguwar Diraz da ke gefen birnin Manama, domin yin Allawadai da ziyarar tawagar Isra’ila a kasar.
-
Tunisiya: An Kame Daruruwan 'Yan Takfiriyya Da Su ka Koma Gida
Dec 31, 2016 08:53Kakakin Gwamnatin Tunisiya Ya sanar da kame yan kasar da dama da su ka je jihadi kasashen waje
-
Halakar 'Yan Koren Saudiyya 11 A Kasar Yemen
Dec 31, 2016 08:52A kalla 'yan koren Saudiyya 11 ne mayakan Yemen su ka kashe a yankin kudu maso yammacin kasar.