-
Firayi Ministan Iraki Ya Bukaci Erdogan Da Ya Girmama Hurumin Kasarsa
Dec 31, 2016 02:20Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan da ya girmama hurumin kasar Irakin da kuma kokari wajen kyautata alaka ta makwabtaka da 'yan'uwantaka tsakanin kasashen biyun.
-
An Gwabza Fada Kusa Da Damascus Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Dec 30, 2016 13:21Hukumar kare hakkin bil adama ta kasa a Syria ta ce an gwabza fada tsakanin dakarun gwamnati da kuma 'yan tawaye masu dauke da makamai a kusa da birnin Damascus a wannan Juma'a.
-
Syria: Da tsakiyar Daren Yau, 30 Watan Decemba, Za a Tsagaita Wutar Yaki A duk Fadin kasar Syria:
Dec 29, 2016 14:18Da tsakiyar daren yau 30 ga watan Decemba, za a tsaida duk wasu hare-hare na soja.
-
Dakarun Iraki Sun Kaddamar Da Kashi Na Biyu Na Hare-Haren Kwato Garin Mosul
Dec 29, 2016 08:21Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun kasar sun kaddamar da mataki na biyu na hare-haren da suke kai wa garin Mosul da nufin kwato garin daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) da suke rike da shi tsaron shekaru.
-
Isra'ila Ta Gina Makeken Rami A Karkashin Masallacin Quds
Dec 29, 2016 03:29Ministan al’adu na Isra’ila ya ce sun gina wani ramin karkashin kasa da ya hada Wadil Hulwa da kuma Babul Magariba da ke gefen masallacin Aqsa.
-
Majalisar Dokokin Lebenon Ta Amince Da Majalisar Ministocin Da Hariri Ya Kafa
Dec 28, 2016 12:41Majalisar dokokin kasar Lebanon ta amince da sabuwar majalisar ministoci wacce Priminiter Sa'ad Hariri ya kafa a yau Laraba
-
Wata Kotu A Kasar Jordan Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Yan Kungiyar Daesh Biyar
Dec 28, 2016 12:22Wata kotu a kasar Jordan ta yanke hukuncin kisa kan mutane biyar wadanda suka kasance yan kungiyar Deash, sannan ta yanke hukuncin dauri ga wasu 15.
-
Yemen: Gwamnati Ta Zargi Birtaniya Da Amurka Da Taimakwa Saudiyya A yakinta Da Kasar.
Dec 27, 2016 03:23Pira ministan gwamnatin ceton kasar Yemen Abdul-aziz Bin Habtur ya ce; BIrtaniya Da Amurka Ne Su ke Yi Wa Saudiyya Jagora A Yakin Da ta ke yi da Kasarsa.
-
Yan Ta'adda A Kasar Iraqi Sun Kashe Mutane 12,000 A Cikin Shekara Mai Karewa
Dec 26, 2016 11:16Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa mutanen kasar Iraqi kimani dubu 12 ne suka rasa rayukansu a hannun yan ta'adda a cikin shekara ta 2016 mai karewa.
-
Iraki: A kalla Mutane 12 Ne Su ka Mutu A Wasu Hare-hare A Kusa Da Bagadaza
Dec 25, 2016 15:34Jami'an Gwamnatin Iraki Sun Sanar Da Mutuwar Mutane 12 A Wani Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kusa Da Bagadaza