-
Iran Ta Jajantawa Kasar Rasha Akan Hatsarin Jirgin Sama
Dec 25, 2016 15:32Kakakin Ma'aikatar Wajen Iran ya jajantawa Kasar Rasha saboda fadowar jirgin kasar a tekun Balck Sea.
-
Netanyahu: Obama Ya Bada wa Isra'ila Kasa A Fuska
Dec 25, 2016 02:22Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya yi kakkausar suka a kan shugaban kasar Amurka mai barin gado Barack Obama, kan abin da ya kira gazawar Amurka a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya wajen kare Isra'ila.
-
Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kashe Fararen Hula 9 A Lardin Ib Na Yemen
Dec 25, 2016 02:21Jiragen yakin masarautar iyalan gidan Saud sun kaddamar da munanan hare-hare a kan gidajen jama'a a garin Far'ul Adin da ke cikin gundumar Ib a kasar Yemen.
-
Netanyahu Ya Kira Jakadunsa Daga Kasashen Senegal Da Newzealand Da Su Dawo Gida
Dec 24, 2016 07:29Priministan HKI Benyamin Netanyahu ya bukaci jakadun haramtacciyar kasar a kasashen Senegal da Newzealand su dawo gida don yin shawara da su
-
Daruruwan Yan Ta'adda Yan Tunisiya Daga Kasashen Siriya Da Iraqi Sun Koma Gida
Dec 24, 2016 07:28Daruruwan yan ta'adda masu tsatsauran ra'ayin addinin sun koma gida Tunisia daga kasashen Iraqi Siriya da kuma Libya.
-
Sayyid Nasrullah: Tuhumar Musulunci Da Ta'addanci Makircin Yammacin Turai Ne
Dec 23, 2016 14:33Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah, ya bayyana cewa kiran kungiyoyin 'yan ta'adda da sunaye masu kama da muslunci irin su daular muslunci da suke kiran (Daesh) ISIS, ko ta'addancin mulsunci (Islamic terrorism) da kalmamomi masu kama da haka, duk yunkuri ne na yakar muslunci da rusa shi a fakaice.
-
Al'ummar Bahrain Na Ci Gaba Da Bayar da Kariya Ga Babban Malamin Addini Na Kasar
Dec 23, 2016 14:29Al'ummar kasar Bahrain na ci gaba da bayar da kariya ga babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim, a yunkurin da masarautar kama karya ta kasar ke yi na neman kame shi tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
-
Gwamnatin Kasar Turkia Ta Bukaci Tsagaita Bude Wuta A Duk Fadin Kasar Syria
Dec 23, 2016 05:46Gwamnatin kasar Turkia ta bukaci tsagaita bude wuta tsakanin sojojin kasar Siria ta kawayensu da kuma yan ta'adda a duk fadin kasar.
-
Syria: Mutanen Halab Sun yi Gagarumin Bikin Tsarkake Birninsu Daga 'yan Ta'adda.
Dec 23, 2016 02:19A jiya alhamis da dare mutane birnin Halab, ( Aleppo) sun gudanar da gagarumin biki na murnar ficewar ayarin karshe na 'yan ta'adda daga birninsu.
-
Iraki: An Kashe 'Yan Kungiyar Da'esh 70 A Garin Mosel Na Kasar Iraki
Dec 23, 2016 02:19Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da kashe yan kungiyar Da'esh 70 a harin da jiragen yaki su ka kai a birnin Mosel.