-
Dakarun Iraki Na Samun Gagarumar Nasarar A Yunkurin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan
Nov 25, 2016 15:58A ci gaba da yunkurin da dakarun hadin gwiwa na kasar Iraki ke yi domin tsarkake lardin Nainawa musamman babban birnin lardin wato Mausul daga 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS, a jiya dakarun sun sanar da kammala mataki na hudu a wannan yunkuri.
-
Bullar Wata Gobara A H.K.Isra'ila Ta Jikkata Mutane Fiye Da 130 A Garin Haifa
Nov 25, 2016 07:54Majiyar ma'aikatan kwana-kwana a haramtacciyar kasar Isra'ila ta sanar da jikkata mutane fiye da 130 tare da hasarar dukiyoyi masu yawa sakamakon tashin wata gobara a garin Haifa da ke haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Jiragen yakin kasar Amurka sun yi ruwan bama-bamai kan sansanin 'yan gudun hijrar Siriya
Nov 25, 2016 02:21Mutane da dama sun rasa rayukansu sanadiyar ruwan bama-bamai da jiragen yakin kasar Amurka suka kai kan sansanin 'yan gudun hijrar Siriya.
-
Kungiyar Arab League Ta Yi Suka Kan Yadda Duniya Ta Yi Watsi Da Hakkokin Palasdinawa
Nov 24, 2016 08:50Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi kakkausar suka kan yadda duniya ta kau da kai daga kan irin mummunan halin da al'ummar Palasdinu suka shiga ciki.
-
Sojojin Iraki Da Dakarun Sa-Kai Suna Ci Gaba Da Samun Nasarar 'Yantar Da Yankunan Garin Mosel
Nov 24, 2016 08:47Sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa-kai suna ci gaba da murkushe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a kokarin da suke yi na 'yantar da garin Mosel daga mamayarsu.
-
Kungiyar Kare hakin bil-adama ta soki Saudiya kan jibge Dakarun ta a kasar Yemen
Nov 23, 2016 14:41Kungiyar Kare hakin bil-adama ta soki Saudiya kan jibke Dakarun ta a kewayen cibiyoyin kiyon Lafiya na kasar Yemen
-
Yan Ta'adda A Kasar Siriya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Fararen Hula
Nov 23, 2016 07:34Yan ta'addan kungiyar Jaishul-Fatah sun harba makamai masu linzami kan kauyuka biyu da suke gefen garin Adlib da ke arewa maso yammacin kasar Siriya.
-
Rasha: Ci Gaba Da Taimakon Syria Ta Fuskokin Siyasa, Tattalin Arziki Da Tsaro
Nov 22, 2016 14:48A yau ne shugaban kasar Syria ya Bashar Assad ya gana da wata babbar tawaga wadda ta kunshi manyan jami'an gwamnatin kasar Rasha, a fadarsa da ke birnin Damascus.
-
Gwamnatin Rasha Ta Zarga MDD Da Sakaci Wajen Tallafawa Fararen Hula A Siria
Nov 22, 2016 14:28Gwamnatin kasar Rasha ta zargi majalisar dinkin duniya da sakaci wajen tallafawa fararen hula a birnin Halab na kasar Siria
-
An Kai Hari A Masallacin 'Yan Shi'a A Kabul
Nov 21, 2016 12:13Rahotanni daga Afganistan na cewa a kalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu kana wasu masu yawa suka raunana a yayin da wani dan kunar bakin wake ya tayar da boma boman da yayi jigida dasu a masallacin 'yan shi'a na Baqirul Olum dake yammacin kasar Kabul babban birnin Kasar.