-
Mahukuntan Iraki Sun Bayyana Cewa: Ana Ci Gaba Da Juyayin Arba'in Na Imam Husaini {a.s} Lafiya
Nov 21, 2016 08:16Mahukuntan Iraki sun bayyana cewa: An gudanar da taron juyayin ranar Arba'in ta Imam Husaini {a.s} cikin kwanciyar hankali duk da taron miliyoyin jama'a da suka halacci juya yin daga ciki da wajen kasar Iraki.
-
Adadin mutanan da suka rasu sanadiyar hatsarin jirgin kasa a Indiya ya karu
Nov 21, 2016 02:16'Yan sandar Kasar Indiya sun sanar da karuwan mutanan da suka rasa rayunkan su sanadiyar hatsarin jirgin kasa a arewacin kasar
-
An sake kashe wani jami'in tsaron a kasar Saudiya
Nov 21, 2016 02:14Ma'aikatar tsaron Saudiya ta sanar da sake kashe wani jami'inta a arewacin kasar
-
Siriya ta aikewa MDD wasika kan harin 'yan ta'adda
Nov 21, 2016 02:11Ma'aikatar harakokin wajen Siriya ta aikewa MDD da kwamitin tsaro na MDD wasiku kan harin da 'yan ta'adda suka kai kan makarantu Piramire na arewacin birnin Halap wanda ya yi sanadiyar 'yan makarantar Piramire 10.
-
Birnin Karbala Ya Cika Makil Da Miliyoyin Masu Ziyarar Arbaeen
Nov 20, 2016 02:18Miliyoyin musulmi mabiya mazhabar shi'a sun cika birnin Karbala domin halartar tarukan Arbaeen na Imam Hussain (AS).
-
Dakarun Sa Kai Na Iraki Sun Katse Hanyar Da Ta Hada Mosul Da Birnin Raqqah Na Syria
Nov 20, 2016 02:16Dakarun sa kai na kasar Iraki sun katse babbar hanyar da 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS suke samun dauki daga sauran 'yan ta'adda na Raqqah da ke cikin kasar Syria.
-
M.D.Duniya Ta Bukaci Mahukuntan Saudiyya Da Su Saki Masu Rajin Kare hakkin Bil-Adama
Nov 19, 2016 14:36Kwamitin Kula Kare Hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci mahukuntan Saudiyya da su hanzarta sakin wasu masu rajin kare hakkin bil-Adama 9 da suka kame a cikin kasar.
-
Dakarun Iraki Sun Kwace Kudancin Mosul, Sannan Sun Kashe 'Yan Ta'adda 950
Nov 19, 2016 07:49Shugaban 'yan sandan kasar Iraki Janar Shaker Jodat ya sanar da cewa dakarun kasar Irakin sun sami nasarar kwace dukkanin yankunan kudancin garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh, inda suka kashe sama da 'yan ta'addan kungiyar su 950.
-
An Sanar Da Tsagaita Wuta Na Sa'o'i 48 A Yemen
Nov 19, 2016 03:08Kawacen da Saudiyya ke jagoranci a Yemen ya sanar da shirin tsagaita wuta na sa'o'i 48 da zai fara aiki da misalin karfe 12 na rana wato karfe 9 ogogon GMT a yau Asabar.
-
Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine Ya yi Shahada A yau juma'a.
Nov 18, 2016 15:32Yahudawan Sahayoniya Sun Kashe wani Bapalasdine