-
Kasar Masar Tana Neman Wasu Hanyoyin Samun Makamashi Bayan Da Saudia Ta Dakatar Da Nata
Nov 18, 2016 03:14Ministan man fetur na kasar Masar Tarik Al-Mala ya bayyana cewa kasar masar tana neman wasu sabbin abokan hulda wadanda zasu sayar mata makamashi.
-
Kasar Rasha Ta ce A Shirye Take Dan Kyautata Dangantaka Da Amurka.
Nov 18, 2016 01:41Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sargai Lavrov wanda yake halattan taron kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Asia APEC a birnin Limo na kasar Peru ya bayyana cewa Mosco a shirye take ta kyautata danganatakar ta da kasar Amurka.
-
Yarjejjeniyar Tsagaita wuta a Yemen
Nov 17, 2016 14:44An fara gudanar da yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Yemen
-
IS na ci gaba da kisan fararen hula a gabashin Mausil
Nov 17, 2016 14:41Mayakan ISIS sun kashe fararen hula da dama a gabashin garin Mausil
-
Sojojin Yamen Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Mamayar Saudiyya A Kudu Maso Gabashin Kasar Saudiyya
Nov 17, 2016 02:21Sojojin Yamen da dakarun sa-kai sun kai hare-haren daukan fansa da makamai masu linzami kan gungun sojojin mamayar Saudiyya da 'yan koransu a garin Najran da ke kudu maso yammacin kasar ta Saudiyya.
-
'Yan Kasashen Ketare Kimanin Miliyan 1.5 Ne Suka Isa Iraki Domin Ziyarar Arba'in Na Imam Hussain (AS)
Nov 16, 2016 15:31Hukumomi a Iraki sun ce ya zuwa yanzu 'yan kasashen waje kimanin miliyan daya da rabi ne suka shiga cikin Iraki domin ziyarar arba'in na Imam Hussain (AS) a Karbala.
-
Yamen: Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Tsakanin Ansarullah Da Saudiyya.
Nov 16, 2016 03:31Yakin Yamen Zai zo karshe Da yarjejeniyar Yamen
-
Palasdinu: Sojojin Yahudawa Sun Jikkata Palasdinawa Biyu
Nov 16, 2016 03:30An jikkata Palasdinawa Biyu A harbin da aka yi musu
-
Israi'la Ta Nada Jakada A Turkiyya, Bayan Shafe Shekaru 6 Na Takaddamar Diflomatsiyya
Nov 15, 2016 14:21karon farko bayan shafe shakaru shida na takkadama diflomatsiyya, H.K. Israila ta nada sabon jakada a kasar Turkiyya.
-
Saudiya na ci gaba da ta'addanci a kasar Yemen
Nov 15, 2016 02:22Jiragen yakin kawancen Saudiya sun kai hari a jihar Ib ta kasar Yemen,tare da kashe mutane da dama.