-
Kasashen Masar Da Iraki Sun Kama Hanyar Karfafa Alaka A Tsakaninsu
Nov 15, 2016 02:19A daidai lokacin da alaka tsakanin kasashen Masar da Saudiyya ta yi kamari, a gefe guda kuma kasashen Masar da Iraki sun kama hanyar bunkasa alaka a tsakaninsu, sakamakon haka ministan makamashi na kasar Iraki Qasim Fahdawai ya kai ziyarar aiki zuwa Masar inda ya gana da shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi a ranar Lahadin da ta gabata.
-
Tarayyar Turai Ta Dorawa Ministocin Gwamnatin Kasar Siria 17 Takunkumin Shiga Nahiyar
Nov 14, 2016 12:42A yau litinin ne kungiyar tarayyar turai ta bada sanarwan dorawa ministocin gwamnatin kasar Siria 17 takunkumai wadanda suka hada da hana su shiga Turai da kuma kwace dukkan dukokiyoyin da suke da su a kasashen.
-
Harin Ta'addanci A Kusa Da Karbala
Nov 14, 2016 08:29Mutane 6 Ne Su ka yi Shahada A wani Harin Ta'addanci A Kusa da Karbala.
-
Saudiyya Na ci gaba da kai wa Kasar Yamen hari
Nov 14, 2016 08:29Saudiyya ta sake kashe mutane a yau litinin A kasar Yamen.
-
Jamia'n Tsaro Fiye Da 30,000 Ne Ke Gudanar Da Ayyukan Tsaro A Taron Arba'in A Karbala
Nov 14, 2016 04:32Babban kwamandan rundunar da ke kula da ayyukan tsaro na yankin Furat ya bayyana cewa fiye da jami’an tsaro dubu 30 ne za su gudanar da ayyukan tsaro a taron arba’in.
-
Yan Ta'adda Sun Kai Harin Wuce Gona Da Iri Kan Garin Halab Na Kasar Siriya
Nov 13, 2016 14:33Yan ta'adda sun kai hari kan wata tawagar matafiya a yankin Shirawa da ke arewa maso yammacin garin Halab, inda suka kashe fararen hula tare da jikkata wasu da dama na daban.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Suna Ci Gaba Da Aiwatar Da Siyasar Zalunci Kan Al'ummar Palasdinu
Nov 13, 2016 14:09Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai samame kan yankin Zirin Gaza inda suka lalata gonakin Palasdinawa masu yawa.
-
Dakarun Kasar Yamen Sun Kaddamar Da Hari Kan Sojojin Kasar Saudiyya
Nov 13, 2016 13:45Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da wani harin daukan fansa kan tawagar sojojin masarautar Saudiyya a kudancin kasar ta Saudiyya, inda suka kashe da dama daga cikinsu.
-
Harin Ta'addanci A garin Halab Na Syria
Nov 13, 2016 08:37Fararen Hula Da Dama Sun mutu Yayin da Wasu suka jikkata A Harin 'Yan ta'adda A Garin Halab
-
Kungiyar (IS) Ta Dau Alhakin Kai Harin Daya Kashe Mutane 52 A Pakistan
Nov 13, 2016 02:19Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta ce ita keda alhakin kai harin bom da yayi sanadin mutuwar mutane sama da hamsin a birnin Karashi na ksar Pakistan.