-
Ci gaba da zanga-zangar gyamar Gwamnatin Ali khalifa a kasar Bahren
Nov 13, 2016 01:51Dubun dubutan 'yan kasar Bahren ne suka gudanar da zanga-zanga domin nuna goyon bayansu ga babban malamin nan Shekh Isa Kasim tare kuma da rera taken yin Allah wadai da milkin kama karya na masarautar Ali khalifa.
-
Sojojin Iraki Suna Ci gaba Da Samun Nasara A Mosel
Nov 12, 2016 08:32Sojojin Iraki Sun Kwace Yankin Arabjiyah da ke cikin Mosel.
-
Ana ci gaba da kwabza fada tsakanin Sojojin Siriya da 'yan ta'adda a Halab
Nov 11, 2016 14:29Majiyar tsaron Siriya ta sanar da cewa ana ci gaba da kwabza fada tsakanin Dakarun tsaron kasar da 'yan ta'adda a birnin Halap dake arewacin kasar
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Nov 11, 2016 02:04Hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai kan yankuna daban daban na kasar Yamen sun kashe fararen hula masu yawa tare da jikkata wasu adadi na daban.
-
Kasar Rasha Ta Ki Amincewa Da Bukatar Kara Wa'adin Dakatar Da Bude Wuta A Kasar Siriya
Nov 11, 2016 01:22Kasar Rasha ta ki amincewa da bukatar Majalisar Dinkin Duniya ta neman kara wa'adin dakatar da bude wuta a garin Halab dake arewacin kasar Siriya.
-
Sojojin Siriya Sun Harbo Jirage Marasa Matuka Na 'Yan Ta'adda 14
Nov 10, 2016 02:23Sojojin Siriya da dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kakkabo jiragen sama marasa matuka guda 14 da 'yan ta'addan kasar suke amfani da su a lardin Dara'a da ke kudu maso yammacin kasar ta Siriya.
-
Masar: Fararen Hula A Harin Sojojin Masar A Sina
Nov 09, 2016 15:55Sojojin Masar Sun kashe fararen hula da dama a wani hari da yankin Sinaa ta arewa.
-
Kungiyar Larabawa Ta Nuna Kin Amincewarta Da Ci gaba da Tsare Kananan Yaran Palasdinawa A gidan Kurkukun Palasdinu.
Nov 09, 2016 15:47Ci gaba da tsare Kananan yaran Palasdinawa a kurkukun Palasdinu
-
Dakarun Iraki na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'addar IS a Mausil
Nov 09, 2016 07:52A ci gaba da kokarin tsarkake garin Mausil daga 'yan ta'addar IS, Dakarun sa kai na kasar Iraki sun tunkari sansanin Jiragen yaki na Tal'afar.
-
Kasashen Faransa Da Masar Sun Tattauna Batun Farfado Da Zaman Tattaunawa Kan Matsalar Palasdinu
Nov 09, 2016 02:21Shugaban kasar Masar da shugaban Majalisar Dattijan Faransa sun tattauna batun sake farfado da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da Hukumar Palasdinawa da nufin neman hanyar warware matsalar Palasdinu.