-
Mayakan Daesh Sun Sace Tsoffin Sojojin Kasar Iraqi 295 A Kusa Sa Birnin Musil
Nov 08, 2016 12:39Majiyar Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa mayakan kungiyar Daesh a birnin Musil na kasar Iraki sun yi garkuwa da tsoffin sojojin kasar kimani 295
-
Ganawar Ministan Harkokin Wajen Iran Da Sabon Shugaban Lebanon
Nov 08, 2016 04:33A daren jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhamamd jawad Zarif ya gana da sabon shugaban kasar Lebanon Michel Aun a fadarsa da ke birin Beirut.
-
Dakarun Iraki Sun Tsarkake Yankunan Gabashi Da Kudancin Mausul Daga ISIS
Nov 08, 2016 04:33Dakarun kasar Iraki suna ci gaba da nausawa zuwa yankunan da ke karkashin ikon 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS a Mausul da ke cikin lardin Nainawa a arewacin kasar Iraki.
-
Manufofin Hare-Haren Ta'addancin Baya-Bayan Nan A Kasar Iraki
Nov 08, 2016 02:18Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar shugaban kasar Fu'ad Ma'asum ya sha alwashin cewa jinin mutanen da aka zubar sakamakon wani harin ta'addancin da aka kai garin Samarrah a kasar a ranar Lahadin da ta gabata ba zai tafi haka kawai ba tare da daukar fansa a kan 'yan ta'addan da suka kai harin ba; kamar yadda kuma ya kirayi hukumomin tsaron kasar da su dau matakan da suka dace wajen kawo karshen irin wadannan hare-haren ta'addanci.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Masu Yawa A Yammacin Kasar
Nov 07, 2016 13:33Sojojin gwamnatin Siriya sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin 'yan ta'adda da suke yammacin kasar tare da halaka dadama daga cikinsu.
-
Iraki: Fiye Da Mutane 10 Ne Su ka yi Shahada A Harin Ta'addanci A Garin Samarra.
Nov 07, 2016 03:00Harin Na jiya An Kai shi ne Da Mota Mai Makare Da Bama-bamai.
-
Farmakin Sake Kwato Garin Raqqa Na Siriya
Nov 07, 2016 02:25Hadin gwiwar dakarun Larabawa da na Kurdawa da ke samun goyon bayan Amurka sun kaddamar da wani babban farmaki domin sake kwato garin raqqa na siriya cibiyar Kungiyar 'yan ta'adda IS.
-
Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah
Nov 06, 2016 02:35Sakamakon tabarbarewar da alakar diflomasiyya tsakanin Masar da Saudiyya ke fuskanta a cikin lokutan nan, hakan ya sanya Masar sake yin nazari dangane da farfado da alakarta da wasu kasashen da bata dasawa da su domin cike gibin abin ta rasa daga Saudiyyah.
-
Yemen : An Yi zanga zangar Kyammar Wakilin MDD
Nov 05, 2016 12:31Magoya bayan 'yan gwagwarmayar neman sauyi na Houtsis a Yemen sun gudanar da wata zanga zanga yau Asabar domin nuna adawa da tsarin samun lafiya da wakiln musamen na MDD, Ismaïl Ould Cheikh Ahmed ya gabatar.
-
Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Suna Ci Gaba Da Yin Garkuwa Da Mutane A Kasar Iraki
Nov 05, 2016 03:20Hukumar Kare Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta koka kan yadda 'yan ta'addan kungiyar Da'ish suke ci gaba da yin garkuwa da fararen hula a garin Mosel na kasar Iraki.