-
Kwamitin Masallacin Birnin York A Birtaniya Na Tattara Taimako Ga Kanan Yara Na Kasar Yemen
Nov 04, 2016 14:17Kwamitin masallacin birnin York na kasar Birtania, ya fara gudanar da wani shiri na tattara taimakon madara ta gari ga miliyoyin kananan yara da ke fama da matsalar yunwa a kasar Yemen, sakamakon hare-haren da Saudiyya ke kaddamarwa a kasar.
-
'Yan ta'adda Da Dama Sun Halaka A Kasar Syria
Nov 03, 2016 14:31Sojojin Kasar Syria Sun Kashe 'Ya ta'adda Da Dama A yammacin Kasar
-
Shirye-shiryen Kafa Sabuwar Gwamnati A Kasar Lebanon
Nov 03, 2016 14:30Sabon Pira Ministan Kasar Lebanon Ya Sanar da shirin kafa gwamnati
-
A Cikin Sakonsa Na Farko Dangane Da Yakin Musil Shugaban ISIS Yace Nasara Tasu Ce
Nov 03, 2016 06:22Shugaban kungiyar Daesh Abubakara Bagdadi ya bada wani sakon sauti a karon farko tun bayan fara yakin kwace birnin Musil na lardin Ninawa a kasar Iraqi makonni kimani ukku da suka gabata.
-
Jagoran (IS) Ya Kira Mayakansa Su Ci Gaba Da Rike Mosul
Nov 03, 2016 02:50Jagoran 'yan ta'addan IS, Abou Bakr al-Baghdadi, ya kira mayakansa dasu ci gaba da rike Mosul a daidai lokacin da dakarun Iraki ke luguden wuta a cikin birnin dake zamen tunga ta karshe ta 'yan ta'addan ke rikeda.
-
Pakistan : Hadarin Jiragen kasa Ya Kashe Mutane 11
Nov 03, 2016 02:23Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane a kalla 11 ne suka rasa rayukansu a yayin da wasu jiragen kasa biyu sukayi taho mu gama a birnin Karashi dake kudancin kasar.
-
An bayar da zabi uku ga 'yan ta'adda a gabashin Halab na kasar Siriya
Nov 02, 2016 02:10Ministan harakokin wajen Siriya ya ce 'yan ta'addar gabashin Halab na da zabi uku, ko su meka kansu, ko kuma su bar yankin ko kuma su hallaka.
-
Manyan Kwamandojin Sojin Amurka Da Na H.K.Isra'ila Sun Kai Dauki Kasar Saudiyya
Nov 01, 2016 14:07Shugaban Jam'iyyar masu ra'ayin kawo sauyi a haramtacciyar kasar Isra'ila ta Meretz ya bada labarin cewa: Manyan jami'an sojin Amurka da na haramtacciyar kasar Isra'ila sun isa sansanin jiragen saman garin Tabuk na kasar Saudiyya domin tallafawa masarautar Ali-Sa'ud a yakin da ta kaddamar kan kasar Yamen.
-
Tashin Bam a babban birnin kasar Iraki.
Oct 31, 2016 14:20Akalla Mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin wasu bakwai na daban suka jikkata sanadiyar tashin wasu tagwayen bama-bamai a arewa da kuma kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.
-
Michel Aoun ya zama shugaban kasar Labanon
Oct 31, 2016 14:20Majalisar Dokokin kasar Labanon ta zabi Michel Aoun a matsayin shugaban kasar