-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Oct 31, 2016 07:33Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankunan kasar Yamen a safiyar yau Litinin.
-
Siriya : De Mistura, Ya Damu Da Farmakin 'Yan Tawaye A Aleppo
Oct 30, 2016 11:45Wakilin musamen na MDD kan rikicin kasar Syria, ya na cikin matukar damuwa d kuma jin takaici akan hare-haren da 'yan tawayen Syria ke ci gaba da kaiwa a yammacin birnin Aleppo.
-
Saudiyya : An Dakile Yunkurin Kai Hari A Jeddah
Oct 30, 2016 11:02Hukumomi a Saudiyya sun sanar da dakile wani yunkurin kai wani hari da aka shirya kaiwa a filin wasa na birnin Jeddah dake yammacin kasar.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil-Adama Sun Yi Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Masarautar Saudiyya
Oct 30, 2016 07:00Kungiyoyi da masu rajin kare hakkin bil-Adama a duniya sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da masarautar Saudiyya kan ayyukan ta'addancin da take tafkawa.
-
Mayakann Sa Kai Yan Shia A Kasar Iraqi Sun Kaddamar Da Harare Kan Mayakan Daesh A Musil
Oct 30, 2016 03:26Mayakan yan shia a kasar Iraqi sun fara kai farmaki kan mayakan Kungiyar Daesh a birnin Musil na kasar Iraqi
-
Sayyid Hasan Nasrallah: Dakarun Hizbullah Sun Yi Nasarar Hana Labanon Shiga Cikin Rikici
Oct 29, 2016 13:22Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar kungiyar Hizbullah din ta samu nasarar kare kasar Labanon daga fadawa cikin rikice-rikicen da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya yana mai sake jaddada muhimmancin ci gaba da kiyaye tsaro da zaman lafiyar kasar.
-
Martanin Kungiyar Ansarullah Ta Kasar Yemen Kan Da'awar Saudiya
Oct 29, 2016 02:19Kakakin kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya ce da'awar da Saudi-Arabiya ta yi na cewa kungiyar ta kai hari kan garin Makka, yunkuri ne na sanya rudani a tsakanin Al'ummar musulmi.
-
Gargadi Dangane Da Makomar Masallacin Qudus
Oct 28, 2016 15:35Majalisar Koli Ta Fatawa A Palasdinu ta yi gargadi akan yiyuwar rushe masallacin Qudus.
-
Matsin Lambar Dae'sh ( ISIS) Akan Mutanen Mosel
Oct 28, 2016 15:34Kungiyar Da'esh ta kara farashin abinci a garin Mosel
-
Matsin Lambar Dae'sh ( ISIS) Akan Mutanen Mosel
Oct 28, 2016 15:33Kungiyar Da'esh ta kara farashin abinci a garin Mosel