-
Zanga-zangar Mutanen Bahrain Domin Kare Sheikh Isa Qassim
Oct 28, 2016 15:30Dubban Mutanen Kasar Baharain sun yi Zanga-zangar nuna goyon bayansu ga Sheik Isa Qasim.
-
MDD Ta Sanar Da Cewa; 'Yan Ta'adda Kungiyar Da'ish Sun Kashe Fararen 232 A Garin Mosel Na Iraki
Oct 28, 2016 07:40Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: A cikin makon da ya gabata 'yan ta'addan kungiyar Da'ish sun kashe fararen hula 232 a kusa da garin Mosel ma kasar Iraki.
-
Iraki : An Kashe 'Yan Ta'adda 900 A Mosul
Oct 28, 2016 01:39Wani janar na sojin Amurka ya ce an kashe 'yan ta'addan IS kimanin 900 a farmakin da ake ci gaba da kaiwa na kwato yankin Mosul na Iraki.
-
Syria : Rasha Ta Musunta Kai Hari Kan 'Yan Makaranta
Oct 28, 2016 01:20Kasar Rasha ta musunta zargin kai harin da yayi sanadin mutuwar 'yan makaranta 22 a kasar Syria, tare da yin watsi da rahoto da MDD ta fitar na zargin mahukuntan Damascos da yin amfani damakami mai guba kan al'ummar ta.
-
Kare Fararen Hula Shi Yake Jawo Tafiyar Hawainiya Wajen Kwato Birnin Musil Daga Hannun Daesg
Oct 28, 2016 01:10Yau Kwanaki 11 Kenan Da fara Yakin Kwace Birnin Musil daga hannun yan ta'adda a arewacin kasar Itaqi.
-
Duban Irakiyawa ne ke gudun hijra daga Jihar Nainuwa
Oct 27, 2016 14:37Ma'aikatar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasar Iraki ta sanar da cewa daga Lokacin da aka fara kai farmakin 'yanto garin Mosil daga hanun 'yan ta'addar IS, duban Irakiyawa ne suke gudu daga hanun 'yan ta'addar.
-
An kashe wata Mata a gidan yari saudiya
Oct 27, 2016 14:36Wata Mata 'yar kasar Saudiya ta rasa ranta a gidan Yari sanadiyar bakar azabar da ta fuskanta
-
Saudiyya Ta Yanke Taimakon Da Take Bai Wa Palasdinawa
Oct 26, 2016 02:59Koma Bayan Tattalin Arzikin Saudiyya Ya Sa Ta Yanke Taimako Ga Palasdinawa.
-
An kwato kauyuka 62 a kudancin Mosil
Oct 25, 2016 02:15Sojojin Iraki da Dakarun sa kai sun 'yanto kauyuka 62 a kudancin Mosil daga hanun kungiyar ta'addancin nan ta IS
-
Al'ummar Palasdinu Sun Bukaci Gwamnatin Masar Da Ta Saukaka Musu Halin Kuncin Da Suke Ciki
Oct 25, 2016 02:00A daidai lokacin da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da tsananta matakan matsin lamba kan al'ummar Palasdinu musamman mazauna yankin Zirin Gaza, Palasdinawan sun bukaci gwamnatin Masar da ta dauki matakin goyon bayan al'ummar Palasdinu ta hanyar saukaka musu halin kuncin da suke ciki.