-
Iraki : MDD Zata Karbi Masu Gujewa Fadan Mosul 150,000
Oct 24, 2016 11:56Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta ce a shirye take domin karbar mutane 150,000 dake gujewa fadan da akeyi da yanzu haka da nufin sake kwato birnin Mosul na kasar Iraki daga hannun 'yan ta'addan (IS).
-
Mahukuntan Bahrain Sun Kwace Kaddarorin Jam'iyyar Alwifaq
Oct 23, 2016 15:55Mahukunatn akasar Bahrain sun sanar da kwace dukkanin kaddarorin jam'iyyar siyasa mafi girma akasar ta Alwifaq, bisa hujjar cewa tana adawa da salon tsarin mulkin mulukiya na kasar.
-
Saudiya ta saye Jirage marassa matuka daga Haramcecciyar kasar Isra'ila
Oct 23, 2016 02:08Kafafen yada labarai sun watsa rahoton cewa magabatan saudiya na sayen makaman yaki daga Haramcecciyar kasar Isra'ila
-
Saudiya ta saye Jirage marassa matuka daga Haramcecciyar kasar Isra'ila
Oct 23, 2016 02:07Kafafen yada labarai sun watsa rahoton cewa magabatan saudiya na sayen makaman yaki daga Haramcecciyar kasar Isra'ila
-
Sojojin Iraki Sun ci Gaba Da Samun Nasara Akan "Yan ta'adda.
Oct 22, 2016 15:28Sojojin Iraki Suna Fada Da Da'esh A Kirkuk
-
Masar: An Kashe Wani Babban Jami'in Sojan Kasar Masar.
Oct 22, 2016 15:25Kisan Gillar Kwamadan Sojan Tankokin Yakin Masar
-
An Mika Makamai Masu Kakkabo Jiragen Yaki Ga 'Yan Ta'adda A Aleppo Syria
Oct 22, 2016 07:30Rundunar sojin kasar Rasha ta sanar da cewa masu daukar nauyin 'yan ta'adda a Syria sun mika musu makai masu kakkabo jiragen yaki a Alepoo da ke kan iyaka da Turkiya.
-
Kawo Karshen Rikicin Cacan Baki Kan Zaben Sabon Shugaban Kasa A Kasar Lebanon
Oct 22, 2016 03:32Bayan da shugaban jam'iyyar Mustaqbal wato Saad Harari ya bayyana goyon bayansa ga takarar Michel Awun don darewa kan kujerar shugabancin kasar Lebanon da alamun an kawo karshen rikicin zaben shugaban kasa a kasar wanda ya dau fiye da shekaru kasar batada shugaban kasa.
-
Venezuela : 'Yan Adawa Sun yi Kiran Zanga-zanga
Oct 22, 2016 02:46'Yan adawa a kasar Venezuela sun yi kiran wata gagarimar zanga zanga a ranar laraba mai zuwa domin nuna fishinsu akan matakin dakatar da shirin zaben jin ra'ayin jama'a.
-
Iraki : Yunkurin Ceto Mosul Na Gamuwa Da Cikas
Oct 22, 2016 02:46Hare haren kunar bakin wake da 'yan ta'addan IS ke kaiwa a yankin KIrkuk na Iraki na maida hannun agogo baya a yunkurin kwato birnin Mosul.