-
Bin Salman Ya Yi Batan Dabo Tun Bayan Da Ya Bar Aljeriya
Dec 09, 2018 03:18Tun bayan da yariman Saudiyya mai jiran gadon sarautar kasar Muhammad Bin Salman ya bar kasar Aljeriya a ranar 4 ga wannan wata na Disamba, har yau ba a kar ajin duriyarsa ba.
-
MDD: A Kowane Mako Akalla Fararen Hula 123 Ake Kashewa A Yemen
Dec 09, 2018 03:18Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, sakamakon yakin da ake kaddamarwa kan kasar Yemen, akalla fararen hula 123 ne ake kashewa a kowane mako guda.
-
Ansarullah Ta Bayyana Kudurinta Na Ganin Zaman Lafiya Ya Tabbata A Kasar Yemen
Dec 08, 2018 14:50Daya daga cikin masu wakiltar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da 'yan Huthy, ya bayyana cewa; Sun je kasar Sweeden ne domin ganin an samu zaman lafiya a Yemen
-
Sojojin HKK Suna Kusantar Kan Iyakar Kasar Lebanon
Dec 08, 2018 14:48Tashar talabijin al-alam ya bada labarin cewa; Sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila sun girke wasu na'urori na zamani masu hangen nesa akusa da garin Meis Jabal na Lebanon
-
Liberman: Isra'ila Ta Nuna Tsoro Dangane Da Hamas
Dec 07, 2018 15:36Tsohon ministan yakin Isra'ila Ivigdor Liberman ya bayyana cewa, Isra'ila ta nuna tsorata dangane da sha'anin kungiyar Hamas.
-
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Gargadi HKK Akan Lebanon
Dec 06, 2018 03:44Kungiyar gwagwarmayar Palasdinu ta Jihadul_Islami ta ja kunnen hkk akan tsonakar kasar Lebanon ko Gaza
-
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Gargadi HKK Akan Lebanon
Dec 06, 2018 03:43Kungiyar gwagwarmayar Palasdinu ta Jihadul_Islami ta ja kunnen hkk akan tsonakar kasar Lebanon ko Gaza
-
Syria: An Gano Makamai Kirar Amurka Da HKK A Sansanin 'Yan Ta'adda A Dar'a
Dec 06, 2018 03:42Sojojin na kasar Syria ne su ka gano makaman na Amurka da haramtacciyar Kasar Isra'ila a yankunan da su ka 'yanto daga hannun 'yan ta'adda da ke gundumar Dar'a
-
Hukumar Kare Hakkin Dan'adam Ta MDD Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Kisan Kashoogi
Dec 06, 2018 03:40Kamfanin dillancin labarun Sputnic na kasar Rasha ya ambato shugabar hukumar kare hakkin dan'adam da take a karkashin Majalisar Dinkin Duniya na cewa; wajibi ne a gudanar da bincike na kasa da kasa domin gano wadanda suke da alhaki a kisan
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Jaddada Goyon Bayanta Akan Ci Gaba Da Kauracewa HKK
Dec 05, 2018 03:53Mataimakin Babban magatakardar kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya nuna gamsuwarsa da yadde ake kara kauracewa HKK a duniya, yana mai bayyana hakan a matsayin gwagwarmaya