-
Yemen: Wakilan Kungiyar Ansarullah Sun Isa Kasar Sweeden Domin Bude Tattaunawar Sulhu
Dec 05, 2018 03:46Tawagar ta kungiyar Ansarullah ta isa kasar Sweeden ne tare da wakilin musamman na MDD a kasar Yemen, Martin Griffith a jiya Talata
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Hudaida
Dec 04, 2018 09:53Rahotanni daga kasar Yemen sun habarta cewa tun daga jiya har zuwa safiyar yau jiragen yakin Saudiyya kan lartdin Hudaida da ke yamamcin Yemen.
-
Sojojin Siriya Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 270 A Kudancin Kasar
Dec 03, 2018 12:49Kakakin sojin kasar Rasha a Siriya, Oleg Makarevich, ya bayyana cewar sojojin Siriya sun sami nasarar hallaka sama da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh su 270 a wasu hare-hare da suka kai lardin Suwayda da ke kudancin kasar Siriyan.
-
Qatar Zata Fice Daga Cikin Kungiyar OPEC
Dec 03, 2018 06:57Kasar Qatar ta sanar da cewa zata ficewa daga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur a duniya ta (OPEC), a watan Janairu mai zuwa.
-
Amurka Ta Hallaka Wani Babban Jigon Kungiyar (IS) A Siriya
Dec 03, 2018 06:25Kawancen kasa da kasa da Amurka ke jagoranta kan yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi a Siriya, ya sanar da hallaka wani babban jigo a kungiyar 'yan ta'adda ta (IS), wanda ke da hannu a kisan wani ma'aikacin agaji dan asalin Amurka mai suna Peter Kassig da kuma wasu fursunoni 'yan kasashen yamma da kungiyar ta yi garkuwa dasu.
-
Afganistan : Amurka Ta Hallaka Babban Kwamandan Taliban
Dec 02, 2018 11:45Rahotanni daga Afganistan na cewa wani jirgin Amurka marar direba, ya hallaka wani babban kwamandan mayakan kungiyar taliban, mai suna Abdul Rahim Manan, a lardin Helmand dake kusa da iyaka da Kandahar.
-
Amurka: Za Mu Ci Gaba Da Taimaka Ma Saudiyya Domin Kai Hare-Hare A Yemen
Dec 02, 2018 01:13Gwamnatin kasar Amurka ta ce za ta ci gaba da taimaka ma masarautar Saudiyya domin ci gaba da kaddamar da yaki a kan kasar Yemen.
-
Amnesty Int. Ta Yi Allawadai Da Muzgunawa ‘yan adawar Sisyasa A Bahrain
Dec 02, 2018 01:11Kungiyar kare hakkin bil adam ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan janye hakkin zama dan kasa ga mutane 32 a Bahrain.
-
Makaman Kariya Na Siriya Sun Maida Martani Kan Hare-haren Israi'la
Nov 30, 2018 01:13Makaman garkuwa na kare sararin samaniyar Siriya sun maida martani tare da kakkabo makamai masu linzami da jiragen sojin Isra'ila suka harba a kudancin birnin Damascos da kuma kudancin kasar.
-
Yemen : 'Yan Houthis Sun Gindaya Sharadi Kafin Shiga Tattaunawa
Nov 30, 2018 00:48'Yan gwagwarmayar neman sauyi na Houtsis a Yemen, sun gindaya sharadin cewa, zasu shiga tattaunawar da za'ayi a Sweden, a shiga tsakanin MDD, muddin aka basu tabbaci akan tafiyarsu da dawowarsu tawagarsu cikin cikaken tsaro.