-
Human Rights Watch, Ta Bukaci A Kame Muhammad Ben Salman
Nov 28, 2018 01:32Kungiyar kare hakkin dan Adama ta kasa da kasa (Human Rights Watch), ta shigar da wata kara gaban kotun Argentina kan yarima mai jiran gado na Saudiyya, Muhammad ben Salmane, da ake zargi da hannu a kisan dan jaridan nan Jamel Khashoggi da kuma aikata laifukan yaki a kasar Yemen.
-
Taliban Ta Hallaka Sojin Amurka 3 A Afganistan
Nov 28, 2018 00:24Kungiyar Taliban ta dauki alhakin kai harin bam din da ya hallaka wasu sojin Amurka uku a birnin Ghazni dake tsakiyar kasar Afganistan.
-
Mutanen Kasar Tunisiya Suna Kin Amincewa Da Ziyarar Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya
Nov 27, 2018 03:17Kungiyoyi Masu rajin kare hakkin dan'adam da 'yan siyasa ne suke jagorantar kin yardar da ziyarar da Muhammadu Dan Salman zai kai kasar ta Tunisiya
-
Taliban Ta Kashe 'Yan Sanda 22 A Afganistan
Nov 26, 2018 06:33Hukumomi a yammacin Afganistan sun sanar da mutuwar 'yan sanda 22 a wani farmaki da 'yan ta'adda Taliban suka kai a yankin farah.
-
Ana Ci Gaba Da Nuna Adawa Da Ziyarar Bin Salam A Arewacin Afrika
Nov 26, 2018 02:09Al'ummomin kasashen masar, Aljeriya, Mauritania da kuma Tunisia, suna ci gaba da nuna adawa kan ziyarar da yarima Muhammad Bin Salam na Saudiyya ke shirin kaiwa a kasashen nasu.
-
Siriya : Rasha Ta Kai Wa 'Yan Ta'adda Hari Bayan Amfani Da Makamai Masu Guba
Nov 25, 2018 11:40Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar cewa jiragen sojinta sun kai jerin hare hare kan wasu sansanonin 'yan ta'adda a Aleppo, bayan da 'yan ta'addan suka kai hari da makamai masu guba a yankin.
-
Syria: 'Yan Ta'adda Sun Harba Makamai Masu Guba A Aleppo
Nov 25, 2018 03:10Wasu gungun 'yan ta'addan takfir masu dauke da akidar wahabiyanci sun harba makamai masu dauke da guba a kan wasu unguwanni da ke cikin birnin Aleppo a nakasar Syria a daren jiya.
-
Nuri Al-Maliki: Isra'ila Ce Tushen Dukkanin Matsaloli A Gabas Ta Tsakiya
Nov 25, 2018 03:08Tsohon Firayi ministan kasar Iraki Nuri Maliki ya bayyana cewa, Isra'ila ita ce tushen dukkanin matsalolin da ake fama da su a yankin gabas ta tsakiya.
-
Kungiyar Amnesty ta kira yi masarautar Bahrain da ta kawo karshen murkukshe mutanen kasar
Nov 24, 2018 15:48Kungiyar kare hakkin bil'adamar ta kasa da kasa ta bukaci ganin kawayen kasar Bahrain sun bude baki sun taka mata birki akan keta hurumin 'yan kasar da take yi
-
Lauyoyi A Tunisia Sun Bukaci Kotu Da Ta Hana Bin Salman Shiga Cikin Kasar
Nov 23, 2018 15:50Lauyoyin kasar Tunisia sun mika bukatarsu ga kotun kasar kan ta dauki matakin hana yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman shiga cikin kasarsu.