-
Yemen : An Bukaci Masu Rikici Su Nisanci Asibitin Hodeida
Nov 23, 2018 00:20Mukadashin babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya, kan harkokin jin kai, Mark Lowcock, da kuma babbar Daraktar asusun kula da yara na MDD, Unicef, Henrietta Fore, sun bukaci masu rikici a kasar Yemen dasu nisanci babban asibitin al-Thawrah na Hodeida.
-
Manzon MDD Na Tattaunawa Da Jami'an Gwamnatin Yemen A San'a
Nov 22, 2018 13:07Manzon musamman na majlaisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen na ci gaba da gudanar da tattaunawa tare da jami'an gwamnatin tseratar da kasa a San'a.
-
Yemen : Za'a Tattaunawa Tsakanin Masu Rikici A Watan Disamba
Nov 22, 2018 07:15Amurka ta sanar da cewa za'a yi tattaunawa a farkon watan Disamba mai zuwa, tsakanin bangarorin dake rikici da juna a kasar Yemen.
-
Kananan Yara Fiye Da 900 Ne Ake Tsare Da Su A Gidan Kurkukun H.K.Isra'ila
Nov 21, 2018 08:33Kungiyoyin kasa da kasa da suke fafatukar kare hakkin al'ummar Palasdinu sun sanar da cewa: Tun daga farkon wannan shekara zuwa yanzu kananan yara fiye da 900 ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Sojojin Yemen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Kudanacin Kasar Ta Saudiyya
Nov 21, 2018 08:32Sojojin Yemen da dakarun sa- kai na kasar sun halaka sojojin hayar masarautar Saudiyya masu yawa a wasu jerin hare-haren daukan fansa da suka kaddamar kansu a yankin kudancin kasar Saudiyya.
-
Kungiyar "Afuwa" Mai Rajin Kare Hakkin Dan'adam Ta Soki Kasar Saudiyya
Nov 21, 2018 04:45Kungiyar ta yi suka akan yadda ake kame masu kare hakkin bil'adama da kuma azabtar da su a cikin kasar ta Saudiyya
-
Afghanistan: Ana Zaman Makokin Na Juyayin Harin Mauludi
Nov 21, 2018 04:43Gwamnatin kasar Afghanistan ta sanar da zaman makoki na gama gari saboda juyayin mutanen da su ka rasa rayukansu sandiyyar harin da aka kai musu a yayin bikin Mauludin manzon Allah (s.a.w.a)
-
Kananan Yara Masu Yawa Ne HKK Ta Kashe A Shekarar Bana
Nov 20, 2018 05:48Wata cibiyar kare hakkokin kananan yara ta Palasdinawa ta ce a cikin wannan shekara ta 2018 kadai, adadin yaran palasdinawan da su ka yi shahada suna da yawa
-
Masu Rikici A Yemen Sun Amince Shiga Shirin Samar Da Zaman Lafiya
Nov 19, 2018 13:14Bangarorin dake rikici a Yemen, sun sanar da amince wa da shirin tattaunawa na Majalisar Dinkin Duniya domin samar da zaman lafiya a kasar.
-
Khashoggi : Jamus Zata Kakaba Wa 'Yan Saudiyya 18 Takunkumi
Nov 19, 2018 13:04Ma'aikatar harkokin wajen Jamsu, ta ce kasar na shirin kakaba wa wasu 'yan Saudiyya 18 takunkumin hana shiga kasar, bisa zargin kashe dan jaridan nan Jamal Khashoggi.