-
Ministan Harkokin Wajen Biritaniya Na Ziyara A Tehran
Nov 19, 2018 11:44Ministan harkokin wajen Biritaniya, Jeremy Hunt, ya gana da takwaransa na Iran Mohammad Jawad Zarif, a birnin Tehran a yau Litini.
-
Unicef: Kananan Yara 870 Ne Aka Kashe A Kasar Syria A cikin Watanni 9
Nov 17, 2018 07:50Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya Unucef ya bayyana haka ne a jiya juma'a.
-
Washington Post: Muhammad Dan Salam Ne Ya Ba Da Umarnin Kashe Jamal Kashoogi
Nov 17, 2018 07:49Jaridar wacce ake bugawa a Amurka ta ce wata majiya mai tabbaci ta ba ta labarin cewa; CIA tana da bayanai da suke tabbatar da cewa Muhammad Dan Salamnu ne ya ba da umarnin kashe Jamal Kashoogi
-
Mogherini: Tarayyar Turai Na Goyon Bayan Iraki Kan Bijire Wa Takunkumin Amurka A Kan Iran
Nov 17, 2018 02:57Babbar jami'a mai kula da siyasar wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bayyana cewa, tarayyar turai na goyon bayan matakin da gwamnatin Iraki ta dauka na bijire wa takunkumin Amurka a kan kasar Iran.
-
Dakarun Tsaron Yemen Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojojin Hayan Saudiya
Nov 16, 2018 15:36Dakarun tsaron saman kasar Yemen sun kai hari kan sansanin sojojin hayar saudiya da jirgin yaki maras matuki a jahar Marib dake tsakiyar kasar
-
Moscow: An Dawo Da 'Yan Hijrar Siriya Dubu 270 Gida
Nov 16, 2018 15:36Sojojin kasar Rasha sun sanar da mayar 'yan kasar Siriya dake gudun hijra a kasashen waje kimanin dubu 270 gida.
-
Tsohon Sakataren Harkokin Wajen Kasar Birtaniya Ya Yi Suka Kan Yakin Kasar Yemen
Nov 16, 2018 08:22Tsohon sakataren harkokin wajen kasar Birtaniya ya ce babban abin kunya ne shirun da duniya ta yi kan irin take hakkin bil-Adama da ake yi a yakin da aka kaddamar kan kasar Yemen.
-
Hamas: Amurka Tana Kokarin Rusan Jagororin Palasdinawa
Nov 16, 2018 03:07Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta bayyana haka ne a yayin da take mayar da martani akan shigar da sunan daya daga jagororinta cikin sunayen 'yan ta'adda
-
Yan Siyasar Mauritaniya Sun Yi Allah Tsine Da Harin Wuce Gona Da Irin HKI Kan Yankin Palasdinu
Nov 15, 2018 15:26Jam'iyyar Rafah ta kasar Mauritaniya ta yi Allah wadai da bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada Bayan Jikkata Sojojin HKI Biyar A Birnin Qudus
Nov 15, 2018 15:23Wani matashin Bapalasdine ya farma sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da wuka a birnin Qudus, inda ya jikkata sojoji biyar, sannan ya yi shahada sakamakon harbinsa da bindiga.