-
Isra'ila : Gwamnatin Netanyahu Ta Shiga Cikin Rudani
Nov 15, 2018 02:23Gwamnatin Fira ministan H.K Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ta fada cikin wani rudani bayan da ministan tsaron yahudawan ya sanar da yin murabus daga mukaminsa.
-
Ministan Yakin Isra'ila Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa
Nov 14, 2018 15:56Ministan yakin Isra'ila Avigdor Lieberman ya yi murabus daga kan mukaminsa
-
Amurka Ta Wanke Yariman Saudiyya Daga Kisan Kashoogi
Nov 14, 2018 02:59Babban mai bada shawara akan harkokin tsaron ga Shugaban kasar Amurka, John Bolton ya ce; Kwararru da su ka saurari faifen sauti na kisan da aka yi wa Kashoogi sun ce babu wani dalili da yake nuni da cewa yarima mai jiran gado yana da hannu a ciki
-
Yan Koren Saudiyya Kusan 3000 Ne Aka Kashe A Kasar Yemen
Nov 14, 2018 02:56Kakakin Sojojin kasar Yemen, Yahya Sari'i ne ya sanar da cewa; Daga farkon watan Nuwamba zuwa yanzu an kashe 'yan koren na Saudiyya 867 yayin da wasu dubu biyu da 150 su ka jikkata
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Yi Tir Da Hare-haren HKK A Gaza
Nov 14, 2018 02:54Babban magatakardar kungiyar ta hadin kan kasashen larabawan Ahmad Abul Gaith ya fada a jiya Talata cewa; Harin da 'yan sahayoniya akan yankin Gaza ya sabawa dokokin kasa da kasa
-
Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada Sanadiyar Hare-Haren HKI
Nov 13, 2018 15:28Palasdinawa biyu ne suka yi shahada a lokacinda sojojin HKI suka kai hare-hare kan yankin Gaza na kasar Palasdinu da aka mamaye a yau Talata
-
Yemen : Duniya Ta Damu Kan Halin Da Ake Ciki A Hodeida
Nov 13, 2018 02:48Kasashen Biritaniya da Faransa da kuma Amurka sun nuna damuwa kan halin da ake ciki a birnin Hodeida da ya kunshi tashar ruwa a yammacin kasar Yemen.
-
Hamas Ta Yi Wa Isra'ila Ruwan Rokoki Fiye Da 200
Nov 13, 2018 02:47Kungiyar Hamas ta kai hare haren rokoki fiye da 200 a matsayin maida martani ga Isra'ila, kan kashe wasu Falasdinawa bakwai, ciki har da wani kwamandan kungiyar ta Hamas.
-
Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga
Nov 12, 2018 04:35Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.
-
'Yan Gwagwarmayar Palastinawa Sun Mayar Da Martani Kan Harin Da Isra'ila Ke Kaiwa Zirin Gaza.
Nov 12, 2018 04:34Kungiyoyin gwagwarmayar Plastinawa sun mayar da martani kan hare-haren da Sojojin Sahayuna ke kaiwa yankin Zirin Gaza, inda suka halba makami mai linzami zuwa kauyen Eshkol na yahudawa 'yan kama wurin zauna.