-
Jam'iyyun adawa 7 a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo sun fitar da dan takara guda a zaben kasar
Nov 12, 2018 04:33Jam’iyyun adawar Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo 7 sun zabi dan kasuwa, Martin Fayulu a matsayin wanda za su gabatar a matsayin dan takarar zaben shugaban kasar da za’ayi watan gobe.
-
Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga
Nov 11, 2018 04:01Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.
-
Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga
Nov 11, 2018 02:11Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.
-
Turkiyya Ta Bai Wa Wasu Kasashe Bidiyon Kisan Khashoggi
Nov 11, 2018 02:10Shugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiyyya, ya bayyana cewa sun bai wa kasashen Saudiyya, Amurka, da Jamus da Faransa da kuma Ingila hoton bidiyon kisan dan jaridan Jamel Kashoggi.
-
Sayyid Nasrullah: Kulla Alakoki Da Isra'ila Ya Kara Fito da Fuskokin Munafukai A Fili
Nov 10, 2018 15:31Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa; kulla alakoki da Isra'ila da wasu daga cikin kasashen larabawa suke ta yi a yanzu, ya kara fito da fusakun munafukai a fili.
-
Hukumar Kolin Kula Da 'Yan Gudun Hijira Ta MDD Ta Jaddada Damuwarta Kan Yakin Kasar Yemen
Nov 10, 2018 08:26Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta kara jaddada damuwarta kan ci gaba da yaki a kasar Yemen musamman yadda ake ci gaba da kashe fararen hula a lardin Hudaidah na kasar.
-
Shugaban Bangaren Siyasa Na Kungiyar Hamas Ya Ce: Killace Yankin Zirin Gaza Zai Kawo Karshe
Nov 10, 2018 08:17Shugaban bangaren siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas a Palasdinu ya jaddada cewa: Ci gaba da gwagwarmayar al'ummar Palasdinu zata kawo karshen siyasar zalunci ta killace yankin Zirin Gaza.
-
Rundunar Sojin Afganistan Ta Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Taliban A Shiyar Kudancin Kasar
Nov 10, 2018 08:15Jiragen saman yakin rundunar sojin Afganistan sun kaddamar da hare-hare kan sansanin mayakan kungiyar Taliban da ke lardin Helmand a shiyar kudancin kasar.
-
Sojojin Yemen Sun Halba Makamai Mai Linzami Zuwa Lardin Marib
Nov 10, 2018 02:24Sojoji da dakarun sa kai na kasar Yemen sun harba makamai mai linzami zuwa sansanin sojojin hayar saudiya dake yammacin jahar Marib na tsakiyar kasar
-
Bapalastine Guda Ya Yi Shahada A Zanga-Zangar Dawo Da Hakki Karo Na 33
Nov 10, 2018 02:23Ma'aikatar kiyon lafiyar Palastinu ta sanar a daren jiya cewa mutum guda ya yi shahada yayin da wasu 37 suka jikkata yayin zanga-zangar dawo da hakki karo na 33 a yankin zirin Gaza.