-
Saudiyya Za Ta Hanawa Palasdinawa Miliyan 3 Aikin Haji
Nov 09, 2018 15:37Tashar talabijin din al'alam ta bada labarin cewa; Kasar ta Saudiyya wacce ta hada kai da haramtacciyar Kasar Isra'ila ta hana ba da visa ga Palasdinawa miliyan 3 da suke a kasashen Jordan, Lebanon da gabacin birnin Kudus da Paladinu dake karkashin mamaya
-
Saudiyya Na Ci Gaba Da Kai Hari A Garin Hudaidah
Nov 09, 2018 15:36Harin da Jiragen Yakin Saudiyyar su ka kai a yankin 7 ga watan Yuni, karamin yaro daya ya rasa ransa, yayin da wasu mutane 7 suka jikkata
-
Rasha Ta Zargi Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Rashin Mutunta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Siriya
Nov 09, 2018 03:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewa: Kungiyoyin 'yan ta'adda da suke lardin Idlib na kasar Siriya suna ci gaba da karya yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a lardin.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harin Sojojin H.K.I Kan Yankin Zirin Gaza
Nov 09, 2018 03:00Wani bapalasdine ya yi shahada sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Sojojin Siriya Sun Ceto 'Yan Kabilar Druzes Daga Hannun (IS)
Nov 08, 2018 12:47Rundinar sojin kasar Siriya ta sanar da cewa wasu 'yan kabilar druzes da kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta yi garkuwa dasu a yankin Suweida dake kudancin kasar.
-
Rikici Ya Yi Ajalin Mutum 26 A Wani Gidan Kurkukun Tadjikistan
Nov 08, 2018 11:27Majiyoyin tsaro a Tadjikistan, sun ce mutum 26 ne suka rasa rayukansu a wani rikici da ya barke a wani gidan yari dake arewacin kasar.
-
Kungiyoyin Bada Agaji 35 Ne Suka Yi Gargadi Na Cewa Rabin Mutanen Yemen Zasu Fada Cikin Yunwa
Nov 08, 2018 03:11Kungiyoyin bada agaji masu zaman kansu na cikin gida da kuma na kasashen waje 35 ne, suka bada sanarwan cewa rabin mutanen kasar Yemen na fuskantar barazanar yunwa nan gaba kadan.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Aqsa
Nov 07, 2018 15:34Yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma tare da keta alfarmar masallacin mai daraja.
-
Dauki Ba Dadi Ya Lashe Sojojin Hayar Saudiyya Fiye Da 200 A Kasar Yamen
Nov 07, 2018 03:04Rundunar sojin Yamen ta sanar da kashe sojojin hayar masarautar Saudiyya fiye da 200 a tsibirin Hudaidah da ke shiyar yammacin kasar ta Yamen.
-
Hamas Ta Sha Alwashin Ci gaba Da Nuna Kin Jinin Isra'ila
Nov 06, 2018 14:04Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas ta ce za ta ci gaba da nuna kin jinin Haramtaciyar kasar Isra'ila har sai ta cimma gurinta.