-
Iran : Za Mu Karya Laggon Takunkuman Amurka
Nov 05, 2018 07:45Shugaba Hassan Rohani na Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ya yi alkawarin cewa kasarsa zata karya laggon jerin takunkuman da Amurka ta sake kakaba mata.
-
'Ya 'Yan Kashoggi Sun Bukaci A Mika Masu Gawar Mahaifinsu
Nov 05, 2018 07:43'Ya 'yan dan jaridan nan na Saudiyya da aka kashe, sun bukaci hukumomin Saudiyya dasu mika masu gawar mahaifinsu, ta yadda iyalansa zasu yi masa zaman makoki, kamar yadda suka sanar a gdian talabijin na CNN.
-
Siriya Da Rasha Sun Tattauna Kan Batun Kafa Kwamitin Tsara Kundin Mulki
Nov 05, 2018 07:43Shugaba Bashar al-Assad na Siriya, ya tattauna batun kafa kwamitin tsara kundin mulkin kasarsa, da jakadan musamman na shugaban Rasha Alexander Lavrentiev, wanda ke ziyarar aiki a kasar.
-
Martanin Amnesty Int. Dangane Da Hukuncin Kotun Bahrain A Kan Sheikh Salman
Nov 05, 2018 02:53Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka dangane da hukuncin daurin rai da rai da kotun masarautar Bahrain ta yanke a kan shugaban babbar jam'iyyar adawa ta kasar Sheikh Ali Salman.
-
Hazim: Saudiyya Ta Kashe Jamal Khashoggi Ne Domin Tsoron Fallasa Asiranta
Nov 05, 2018 02:52Daraktan jaridar Alfajr ta kasar Aljeriya Haddad Hazim ya bayyana cewa, mahukuntan kasar Saudiyya sun dauki matakin kashe Jamal Khashoggi ne domin tsoron kada ya fallasa asiransu da ya sani.
-
Al-Ihram:Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Iran Ya Fuskanci Kalu Bale
Nov 04, 2018 15:49Jaridar Al-Ihram ta kasar Masar ta ce sabanin da'awar da magabatan kasar Amurka suka yi, takunkumin da suka kakabawa ya yi gaggauwa rushewa, kuma Kasar Iran da kawayenta sune za su samu nasara a wannan fada.
-
Hizbullah Ta Yi Allah Wadai Da Hukuncin Daurin Rai-Da Rai Da Aka Yankewa Shekh Ali Salman
Nov 04, 2018 15:30Kungiyar Hizbullah ta kasar Labnon ta yi Allah wadai kan hukuncin darin rai da rai da aka yankewa Shugaban kungiyar Alwafaq ta kasar Bahren Shekh Ali Salman
-
Gwamnatin Masar Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Shirin Kafa Kasar Palasdinu
Nov 04, 2018 03:23Shugaban kasar Masar ya jaddada matsayin gwamnatin kasarsa na goyon bayan kafa yantacciyar kasar Palasdinu mai cin cikakken gashin kai kuma gabashin Qudus ya zame babban birnin kasar.
-
Jiragen Saman Yakin Kawancen Amurka Sun Kashe Fararen Hula A Kasar Siriya
Nov 04, 2018 03:22Jiragen saman yakin rundunar kawancen sojin kasa da kasa karkashin jagoranci Amurka da ke da'awar yaki da kungiyar ta'addanci ta Da'ish a kasar Siriya sun kashe fararen hula akalla 15 a lardin Deire-Zurr na kasar.
-
Adadin Falastinawa Da Suka Shahada A Wannan Shekara Ya Kai 316
Nov 03, 2018 15:43Majiyoyin gwamnatin Palastine sun ce; tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada.