-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Na Yin Suka Akan Shugaban Kasar Brazil Dangane Da Birnin Kudus
Nov 03, 2018 09:02Babban magatakardar Kungiyar Kasashen Larabawa Ahmad Abul-Ghait ya fitar da bayani a jiya juma'a yana mai kira ga zababben shugaban kasar Brazil da ya janye shirinsa na mayar da ofishin jakadancin kasarsa zuwa birnin Kudus
-
Yemen: Zanga-zangar Nuna Kin Amincewa Da Mamayar Saudiyya
Nov 03, 2018 08:55Mazauna garin al-Muhrah da ke gabacin kasar Yemen sun yi Zanga-zangar yin kira ga sojojin Saudiyya da su fice daga kasar
-
An Samu Dan Sukuni A Ranar Juma'a A Zirin Gaza
Nov 03, 2018 03:00Karon farko cikin 'yan watanni an samu ranar Juma'a da aka samu dan sukuni a yankin zirin Gaza, bayan shafe dogon lokaci na arangama tsakanain Palasdinawa dake neman 'yancinsu da kuma sojojin yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Kasar Rasha Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Shirin Zaman Tattaunawan Sulhu A Kasar Yamen
Nov 02, 2018 02:58Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan shirin zaman tattaunawan sulhu kan kasar Yamen karkashin kulawar Majalisar Dinkin Duniya.
-
MDD: Sama Da Kananan Yara Miliyan 7 Ne Suke Fuskantar Barazanar Yunwa
Nov 01, 2018 13:35Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar sama da kananan yaran kasar Yemen miliyan 7 ne suke fuskatar gagarumar barazanar yunwa a kasar sakamakon ci gaba da hare-haren wuce gona da irin da Saudiyya da kawayenta suke ci yi a kasar.
-
Matsayin Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Game Da Bukatar Amurka Na Dakatar Da Yaki.
Nov 01, 2018 07:52Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta bayyana cewa idan har Amurka da gaske take kan da'awar da ta yi na bukatar tsaida yaki a kasar Yemen, to ta umarci 'yan karenta su daina kai hare-hare kan Al'ummar kasar ta Yemen.
-
Ansarullah: Amurka Tana Ckin Masu Yakar Kasar Yemen
Oct 31, 2018 14:30Wani Jami'i na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya ce; babu yadda Amurka za ta zama mai shiga tsakani alhali tana cikin masu yakar kasar.
-
Afganistan : Hatsarin Jirgin Soji Mai Saukar Ungulu Ya Yi Ajalin Mutum 25
Oct 31, 2018 08:34Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 25 ne suka mutu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu na soji a yammacin kasar.
-
Ministan Harkokin Wajen Yemen: Yemen 'Yantacciyar Kasa Ce Bata Daukar Umurni Daga Amurka
Oct 31, 2018 02:56Ministan harkokin wajen kasar Yemen Hisham Sharaf ya bayyana cewa kasar Yemen 'yentacciyar kasa ce, don haka ba ta daukan umurni daga Amurka.
-
Sharhi: Taron Arba'een Na Imam Hussain (AS) A Karbala Iraki
Oct 31, 2018 02:17A jiya Talata ce aka gudanar da taron arbaeen na shahadar Imam Hussain (AS) a birnin karbala na kasar Iraki, tare da halartar miliyoyin mutane daga ciki da wajen kasar ta Iraki.