-
Miliyoyin Masoya Ahlulbaiti Na Tarukan Arba'in A Karbala
Oct 30, 2018 15:29A Iraki miliyoyin mabiya da masoya Ahlulbaiti (a.s) daga duk fadin duniya na taruwa a birnin Karbala don gudanar da juyayin Arba'in na Imam Husain (a.s) don tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan gillan da aka yi wa Imam Husainin da iyalai da magoya bayansa a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aiki (s).
-
Kungiyar 'Yanto Palasdinu Ta Bukaci ICC Ta Binciki Kisan Palasdinawa
Oct 30, 2018 02:45Kungiyar 'Yanto Palasdinu ta PLO ta bukaci kotun da ke shari'ar manyan laifuka a duniya ta ICC da ta gudanar da bincike kan mutuwar wasu matasan Palasdinawa uku a yankin Zirin Gaza.
-
Arba'in : Firaministan Iraki Ya Jinjinawa Dakarun Hashadu-Sha'abi
Oct 29, 2018 14:32Piraministan kasar Iraki ya jinjinawa dakarun sa kai na Hashadu-Sha'abi a game da yadda suka tabbatar da tsaro da kuma kare rayukan milyoyin maziyartan Imam Husain(a.s) a taron Arba'in.
-
Sojojin H.K. Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 3 A Zirin Gaza
Oct 29, 2018 08:39Jirgin saman yakin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan wasu Palasdinawa a garin Deir-al-Balah da ke yankin Zirin Gaza lamarin da ya yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa uku.
-
Kawo Karshen Da'esh Shi Ne Babbar Manufar Sabuwar Gwamnatin Iraki
Oct 29, 2018 03:11Sabon firaiministan kasar Iraqi "Adil Abdul-MaHdi" a ganawarsa da wasu jami'an sojojin kasar ta kuma wasu manya-manyan jami'an tsaro a ranar Asabar da ta gabata, ya ce dole ne a ci gaba yaki da kungiyoyin yan ta'adda a kasar har zuwa lokacin da za'a tabbatar da cewa babu wani daga cikinsu da ya rage.
-
Hukumar Palasdinawa Ta Yi Allah Wadai Da Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palasdinawa
Oct 28, 2018 15:45Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta yi Allah wadai da shirin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila na gina dubban gidajen Yahudawan Sahayoniyya a gabashin birnin Qudus.
-
Sabon Fira Ministan Iraki Ya Yi Alkawalin Ci Gaba Da Yaki Da Ta'addanci
Oct 28, 2018 05:44A yayin ganawar da ya yi da manyan jami'an sojan kasar a Jiya Asabar, Adil Abdulmahadi ya jaddada wajabcin ci gaba da yaki da ta'addanci a fadin kasar
-
Hamas: Jinin Shahidan Palasdinawa Ba Zai Taba Tafiya A Banza Ba
Oct 28, 2018 05:43Kungiyar ta Hamas ta bakin wani kusa nata Hassan Yusuf ta bayyana cewa; Jinanen Palasdinawan da su ka yi shahada zai zama musabbabin kwato da dukkanin hakkokin palasdinawa.
-
Khashoggi : Saudiyya Ta Ce Ba Zata Mika Wadanda Ake Zargi Ba
Oct 27, 2018 12:49Saudiyya ta yi watsi da bukatar Turkiyya na a mika mata wasu 'yan Saudiyyar su 18 da ake zargi da kashe dan jaridan nan Jamel Khashoggi a karamin ofishin jakadancin Saudiyyar na Santanbul.
-
Jiragen Yakin Sahayuna Sun Yi Lugudan Wuta A Yankin Zirin Gaza.
Oct 27, 2018 02:24A daren jiya juma'a jiragen yakin Sahayuna sun kai hari da makamai masu Linzami a yankin zirin Gaza.