-
Siriya Ta Tabbatar Da Cewa Za Ta Yi Aiki Tare Da MDD
Oct 27, 2018 02:23Wakilin kasar Siriya a MDD ya bayyana shirin kasarsa na yin aiki tare da Majalisar a fagage daban-daban.
-
Kungiyar Hizbullah: Matsin Lamba Da Takunkumi Ba Za Su Sanya Mu Mika Wuya Ba
Oct 27, 2018 02:21Yayin mayar da martani kan takunkumin da Amurka ke kakabawa kungiyar Hizbullah, Shekh Ali Da'amush mataimakin shugaban majalisar gudanarwa na kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon ya ce kungiyar ba za ta sallamawa takunkumi da matsin lambar Washington ba.
-
"Yan Kasar Syria Da Suke Gudun Hijira A Kasar Lebanon Sun Fara Komawa Gida
Oct 25, 2018 08:50Da safiyar alhamis 'yan hijira 250 ne su ka bar sansanoninsu da ke kasar Lebanon zuwa kasarsu ta Syria
-
Matukar Ba A Kafa Kasar Palasdinu Ba, Ba Za A Sami Zaman Lafiya Ba
Oct 25, 2018 08:47Kakakin gwamnatin kwarya-kwaryar Palasdinu Nabil Abu Rudainah ne ya bayyana haka a a matsayin mayar da martani da fira ministan haramtacciyar Kasar Isra'ila
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Kai Hari Garin Hudaida Na Kasar Yemen.
Oct 25, 2018 03:17Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari garin Hudaida tare da kashe mutane uku da kuma jikkata wasu 6 na daban.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Kakkausar Suka Kan Yin Shiru Dangane Da Yakin Kasar Yamen
Oct 24, 2018 15:31Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan shirun da duniya ta yi dangane da ayyukan ta'addanci da wuce gona da irin da kasar Saudiyya take tafkawa a kasar Yamen.
-
Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Gabar Yammacin Kogin Jordan Na Palasdinu
Oct 24, 2018 15:30Dauki ba dadi tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi sanadiyyar shahadar bapalasdine guda tare da jikkata wasu adadi na daban.
-
Wakilin MDD Kan Siriya Zai Kai Ziyara Damascos
Oct 24, 2018 02:25A wani lokaci yau Laraba ake sa ran wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan Siriya, Staffan de Mistura zai kai wata ziyara a Damascos fadar mulkin kasar Siriya, domin tattauna hanyoyin kafa wani kwamiti na girka wani sabon kundin tsarin mulki.
-
Saudiyya : Salmane Da Yarimansa Sun Gana Da Iyalan Kashoggi
Oct 24, 2018 02:25Kwanaki kadan bayan da mahukuntan Saudiyya suka amsa cewa an kashe Jamal Khashoggi a cikin karamin ofishin jakadancin Saudiyyar na birnin Santanbul, sarki Salman da yarima mai jiran gado sun gana da iyalan dan jaridan da aka kashe.
-
Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Garin Al-Khalil
Oct 23, 2018 15:23Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim (a.s) a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.