-
Natenyahu Ya Jaddada Batun Rushen Kauyen Khanul-Ahmar Na Palasdinawa
Oct 22, 2018 04:18Pira ministan na haramtacciyar Kasar Isra'ila ya fadi cewa; Ba za a dauki lokaci mai tsawo ba za a rushe kauyen na Khanul-Ahmar na Palasdinawa
-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Garin Idlib Na Siriya
Oct 21, 2018 15:24Wata mota shake da bama-bamai ta tarwatse a tsakiyar garin Idlib na kasar Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane 15.
-
Wani Babban Jami'in Saudiya Ya Fallasa Yadda Aka Shirya Kisan Khashoggi
Oct 21, 2018 09:57Wani babban jami'i a cikin gwamnatin Saudiyya ya fallasa yadda aka shirya kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
-
Siriya Ta Bukaci MDD Ta Binciki Kisan Mutane 60 Wanda Amurka Ta Yi A Dair-Zur
Oct 21, 2018 02:54A wasu hare-haren da jiragen yakin kasar Amurka suka kai kan kauyuka biyu na kasar Siriya akalla mutane 62 ne suka rasa rasukansu a yayinda wasu da dama suka ji rauni.
-
Tasirin Kisan Jamal Khashuggi Kan Masarautar Saudia
Oct 20, 2018 23:07A ranra 2 ga watan Octoban da muke ciki ne aka kashe Jamal Khashuggi wani dan jarida a karamin ofishin jakadancin Saudia da ke birnin Santanbul na kasar Turkiya. Sannan ya tabbata ga ko wa daga ciki har da shugaban kasar Amurka Donal Trump kan cewa Mohammad bin Salman yerima mai jiraran kadon kasar ta saudiya shi ne ya bada umurnin kisan. Sannan hatta gwamnatin kasar Amurka a wannan karon ta kasa kare shi daga aikata laifi.
-
An Kai Hare Haren Bam A Yayin Zaben Afganistan
Oct 20, 2018 06:53Rahotanni daga Afganistan na cewa an samu tashin bama-bamai a sassan daban na Kabul babban birnin kasar a daidai lokacinda al'ummar kasar suka fara kada kuri'a a zaben 'yan majalsuar dokoki a yau Asabar.
-
Saudiyya Ta Amsa Kashe Dan Jarida Jamal Kashoggi
Oct 20, 2018 03:29Sanarwa ta kuma kara da cewa; Fada ne ya barke a tsakanin Jamal Kashoogi da mutane 15 'yan Saudiyya da suke yi masa tambayoyi, abin da a karshe ya kai ga mutuwarsa.
-
Hare-haren Da Saudiyya Ke Jagoranta A Yemen Sun Lalata Masallatai 122 a Hudaidah
Oct 20, 2018 03:26Ofishin da yake kula da waqafi na musulunci a yankin Hudaidah da ke kasar Yemen ya sanar da cewa; Kawo ya zuwa yanzu hare-haren da Saudiyya take kai wa sun lalata masallatai 122 a yankin
-
Shugaba Asad Na Siriya Ya Soki Lamirin Kasashen Yamma
Oct 19, 2018 15:32Shugaban kasar Siriya Bashar Al-Asad ya ce wasu daga cikin kasashen yankin da kasashen Yamma na ci gaba da yin katsa landan kan al'amuran siyasar kasar.
-
Kwamandan NATO Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Afganistan
Oct 18, 2018 12:29Rahotanni daga Afganistan na cewa kwamandan kungiyar tsaro ta NATO, Janar din sojin Amurka, Scott Miller, ya tsallake rijiya da baya a wani harin bindiga da kungiyar taliban ta dauki alhakin kaiwa a yankin Kandahar.