-
Turkiyya: An Sake Binciken Karamin Ofishin Jakadancin Saudiyya A Santanbul
Oct 18, 2018 02:23Masu gudanar da bincike kan bacewar dan jaridar kasar Saudiyya Jamal Khashoggi, bayan shigarsa cikin karamin ofishin jakadancin Saudiyya a Istanbul sun sake komawa ofishin domin ci gaba da bincike.
-
Iraki : An Kammala Daukar Dukkanin Matakan Tsaro Domin Tarukan Arbaeen
Oct 18, 2018 02:21Mahukuntan kasar Iraki sun sanar da cewa an kammala daukar dukkanin matakan da suka kamata ta fuskar tsaro domin tarukan Arbaeen da za a gudanar a kasar.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Birnin Sana'a Na Kasar Ta Yamen
Oct 17, 2018 15:24Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun halaka sojojin hayar masarautar Saudiyya a shiyar arewacin birnin Sana'a fadar mulkin kasar ta Yamen.
-
Wani Bafalastine Ya Yi Shahada A Yau A Yankin Zirin Gaza
Oct 17, 2018 08:48A ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ke yi kan al'ummar Palastine,a yau wani bafalastine guda ya yi shahada a Gaza.
-
Palasdinawa Sun Harba Makami Mai Linzami Akan Yankunan Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Oct 17, 2018 02:54Rahotannin da suke fitowa daga yankin palasdinu dake karkashin mamaya, sun ce an harba makamai masu linzamin ne akan yankin "Bi'irus- Sab'a".
-
Bayanai na ci gaba da fitowa akan yadda aka kashe dan jaridar kasar Saudiyya Jamal Kashoogi
Oct 17, 2018 02:51Tashar talabijin din CNN ta nakalto jami'an gwamnatin kasar Turkiya suna cewa bayan kashe dan jaridar na Saudiyya a cikin karamin ofishin jakadancin kasar, a Istanbul, an yi wa gawarsa gunduwa-gunduwa
-
Dakarun Yemen Sun Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Da Dama
Oct 16, 2018 15:40Dakarun tsaron yemen sun kai wani hari kan sojojin hayar Saudiya da jirgi maras matuki a Duraihimi dake gabar ruwan yammacin kasar tare da hallaka da dama daga cikinsu.
-
Yemen: Mutane Miliyan 12 Na Fuskantar Rashin Abinci
Oct 16, 2018 08:42Shugaban hukumar abinci ta duniya ( WFP) ya fada a jiya Litinin cewa; Da akwai mutane miliyan 12 a kasar Yemen da suke fuskantar karancin abinci
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Na Ci Gaba Da Kame Palasdinawa
Oct 16, 2018 08:42Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki a yankuna daban-daban na yammacin kogin jordan inda su ka yi awon gaba da palasdinawa 15
-
Saudiya: Tana Shirin Bada Sanarwan Cewa Khashoggi Ya Mutu Ne A Lokacinda Ake Tsare Da Shi
Oct 16, 2018 03:04Gwamnatin Saudia tana shirya wani rahoto wanda zai tabbatar da mutuwar Jamal Khashoggi a hannun jami'an tsaron kasar a Turkiyya.