-
Kashoggi : An Fara Binciken Ofishin Jakadancin Saudiyya
Oct 15, 2018 13:49Hukumomin Turkiyya sun sanar da fara bincike a karamin ofishin jakadancin Saudiyya dake Santanbul kan batun bacewar dan jaridan nan Jamal Kashoggi.
-
Da'ish Ta Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Wasu Mutane A Siriya
Oct 15, 2018 08:27Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta aiwatar da kisan gilla kan wasu fararen hula goma a cikin gidan kurkuku da ke karkashin ikonta a lardin Dire-Zurr da ke gabashin kasar Siriya.
-
Kungiyar 'Yan Jaridun Larabawa Ta Bukaci A Hukunta Makisan Kashoggi.
Oct 15, 2018 02:53Kungiyar 'yan jaridu ta kasashen Larabawa ta bukaci a hukumta mutanan da suka kashe dan jaridan na kasar Saudiya Jamal Kashoggi.
-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Ta Yi Barazanar Kaddamar Da Munanan Hare-Hare Kan Yankin Zirin Gaza
Oct 14, 2018 15:21Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da kulla makirce-makircen ganin ta murkushe zanga-zangar al'ummar Palasdinu ta neman hakkokinsu.
-
Saudiyyah Ta Kashe Fararen Hula 19 A Lardin Hudaidah Na Kasar Yemen
Oct 14, 2018 04:02Akalla fararen hula 19 ne suka rasa rayukansu a wasu munanan hare-hare da jiragen yakin Saudiyya suka kaddamar kan wata motar bus da take dauke da fararen hula a lardin Hudaidah.
-
Shirin Majalisar Dokokin Amurka Na Dorawa Kungiyar Hizbullah Ta kasar Lebanon Takunkuman Tattalin Arziki
Oct 14, 2018 03:09A cikin makon da ya gabata ne majalisar dattawan kasar Amurka ta fara wani shiri na dorawa kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Takunkumi.
-
An Yi Kira Ga Amurka Da Ta Dakatar Da Sayar Wa Da Saudiyya Makamai
Oct 13, 2018 15:43Jaridar New york Times ce ta bukaci ganin gwamnatin Amurka ta dakatar da sayar wa Saudiyya makamai a matsayin martani ga kisan dan jarida Jamal Kashoogi da ta yi.
-
Saudiyya: An Kame Yarimomi 5 Saboda Kin Yarda Da Kisan Kashoogi
Oct 13, 2018 15:34Rahotanni daga Saudiyya sun ambaci cewa; An kame yarimomin biyar zuwa wani wuri da ba san ko'ina ba ne, saboda sun nuna kin amincewa da kisan dan jaridar kasar Jamal Kashoogi a kasar Turkiya
-
Palasdinu: Kungiyar Jihadul-Islami Ta Jadda Wajabcin Ci Gaba Da Zanga-zanga
Oct 13, 2018 15:32Wani kusa a kungiyar ta jihadul-Islami ya ce; Zanga-zangar da Palasdinawa su ke yi dangane da hakkin komawa kasarsu ta gado, za ta ci gaba.
-
Yemen: Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Harin Saudiyya Akan Fararen Hula
Oct 13, 2018 15:30Kungiyar Ansarullah wacce ta fitar da bayani ta tashar talabijin din al-Masirah ta yi tir da jarin da Saudiyya ta kai a yankin Jabal-Ra'as, a gundumar Hudaida wanda ya ci rayukan mutane 17