-
Kasar Canada Ta Kara Yawan Tallafin Da Take Bawa Hukumar UNRWA
Oct 13, 2018 03:42Gwamnatin kasar Canada ta bada sanarwan kara yawan taiamakon da take bawa hukuma mai kula da yan gudan hijiran Palasdinwa a jiya jumma'a.
-
Majalisar Dattawan Amurka Tana Shirin Kakabawa Hizbullah Sabbin Takunkumai
Oct 13, 2018 03:35Komitin bankuna na kasar Amurka a majakisar dattawan Amurka tana shirin kakabawa kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sabbin takunkumai.
-
Sayyid Hasan Nasrullah: Trump Cikin Cin Mutumci Yake Kwasar Ganima
Oct 12, 2018 15:45Babban Saktaren Kungiyar Hizbullah ta Kasar Labnon ya ce Gwamnatocin Amurka da suka gabata cikin siyasa da mutunci kuma a bayan fage suke kwasar ganima, amma shi kuma Donal Trump a bayyane kuma cikin cin mutunci yake kwasar tashi ganimar.
-
Palastiwa 7 Sun Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza
Oct 12, 2018 15:45Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun buda wuta kan Palastinawa a arewa da gabashin yankin zirin Gaza, lamarin da ya yi sanadiyar shahadar 7 daga cikin su da kuma jikkata wasu dama na daban.
-
Jiragen Yakin Kawance Sun Rusa Babban Asbiti A Yankin Addarhami Na Kasar Yemen
Oct 12, 2018 08:20Ma'aikatar kiwon lafiya a kasar Yemen ta bada sanarwan cewa jiragen yakin kawancen Saudia sun rusa babban asbitin Adduraihami da kuma wani na yara da mata a jiya Alhamis.
-
Trump: Don Khashoggi Ba Zan Yi Watsi Da Cinikin Makamai Na Dala Biliyon 110 Da Saudia Ba.
Oct 12, 2018 08:19Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa ba zai yi watsi da cinikin makamai wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka biliyon 110 tsakanin gwamnatinsa da Saudia ba, saboda Jamal Khashoggi wani dan jaridar wanda ake zargin Saudia ta kashe shi a kasar Turkiya.
-
Rahoton UNICEF Kan Mawuyacin Halin Da Saudiyyah Ta Jefa Kananan Yara A Yemen
Oct 12, 2018 02:33A cikin wannan makon ne hukumar majalisar dinkin duniya da ke kula da ayyukan tallafa wa kananan yara a duniya UNICEF ta fitar da wani rahoto, dangane da irin mawuyacin halin da kananan yara suka samu kansu a ciki a kasar Yemen, sakamakon hare-haren da Saudiyya take kaddamarwa akan al'ummar kasar.
-
Masar : An Yanke Wa Mutum 17 Hukuncin Kisa
Oct 11, 2018 15:33Wata kotu a birnin Eskandariya na kasar Masar ta yanke hukuncin kisa kan mutane 17 wadanda ta tabbatar da laifin kai hari kan coci-coci da kuma kashe kiristoci a wurare daban daban a cikin kasar.
-
Syria: Fiye Da "Yan Ta'adda 1000 Su Ka Fice Daga Gundumar Idlib
Oct 11, 2018 08:52Ma'aikatar harkokin wajen Syria ta tabbatar da cewa; adadin 'yan ta'addar da su ka fice daga Idlib sun haura 1000
-
UNICEF : Kananan Yara A Yemen Na Fuskantar Hadarin Yunwa
Oct 11, 2018 04:18Hukumar tallafa wa kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF ta sanar da cewa, kananan yara a kasar Yemen suna cikin mawuyacin hali na rashin abinci mai gina jiki.