-
Unicef yayi alawadai kan kisan killar da jiragen kawancen saudiya suka yiwa yara 'yan makaranta a Yemen
Aug 15, 2016 02:01Asusun Kananen yara na MDD ya yi alawadai kan kisan killar da jiragen kawancen saudiya suka yiwa yara 'yan makaranta a Yemen
-
Nuri Al-Maliki: Saudiyya Ita Ce Tushen Ayyukan Ta'addanci Da Wajibi Ne A Dau Mataki Kanta
Aug 14, 2016 12:52Tsohon firayi ministan kasar Iraki Nuri al-Maliki ya bayyana kasar Saudiyya a matsayin tushe kana kuma mabubbugar ta'addanci wanda wajibi ne kasashen duniya su dau mataki kanta
-
Yan sandan Tarayyar Turai Zasu Fara Bincike Don Neman Yan Ta'addan Da Suka Sage Cikin Yan Gudun Hijira A Girka
Aug 14, 2016 07:34Yan sandan Tarayyar Turai (Europol) zasu fara bincikin yan gudun hijira da suke kasar Girka don zakulo yan ta'adda da suka saje cikinsu.
-
Kasar Agentina Zata Ci Gaba Da Siyasar Goyon Bayan Kafa 'Yentacciyar Kasar Palasdinu
Aug 14, 2016 07:30Kasar Agentina zata ci gaba da bawa Palasdiawa goyon baya kan kafa 'yentacciyar kasar Palasdinu
-
Jawabin Sayyid Nasrullahi Kan Cikan Shekaru 10 Da Yakin Da H.K.Isra'ila Ta Kaddamar Kan Kasar Lebanon
Aug 13, 2016 13:40Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya jaddada cewa; Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sha kashi a yakin kwanani 33 da ta kaddamar kan kasar Lebanon a shekara ta 2006.
-
Rahoton MDD Kan Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hare-Haren Saudiyya Kan Yemen
Aug 13, 2016 01:13Majalisar dinkin duniya ta fitar da wani rahoto a jiya dangane da adadin mutanen da suka rasa rayukansu tun bayan da Saudiyyah ta fara kaddamar da hare-hare kan al'ummar kasar Yemen a cikin watan Maris na shekara ta 2015.
-
Siriya : 'Yan Ta'adan ISIS, Sunyi Awan Gaba Da Mutane 2,000 A Minbej
Aug 12, 2016 12:23Rahotanni daga Siriya na cewa 'yan ta'ada na ISIS sunyi garkuwa da fararen hula 2,000 kafin daga bisani suyi awan gaba dasu a lokacin da suke tserewa daga birnin Minbej dake arewacin kasar.
-
Turkiyya : Gulen, Na Bukatar Bincike Na Kasa Da Kasa Kan Yunkurin Juyin Mulki
Aug 12, 2016 10:39Malamin nan dan kasar Turkiyya, Fethullah Gulen da ke zama a Amurka wanda ake zargi da kitsa juyin mulkin da aka murkushe a tsakiyar watan Yuli ya bukaci da aka gudanar bincike na kasa da kasa kan yunkurin juyin mulkin da ya cutura.
-
An Sami Karuwar 'Isra'ilawa' Da Suke Kai Ziyara Saudiyya Da Sauran Kasashen Larabawa
Aug 12, 2016 00:32Rahotanni ne sun ce an sami karuwar adadin 'Isra'ilawa' da suke kai ziyara kasar Saudiyya, kasashen larabawan Tekun Fasa da kuma kasar Masar tun a farkon shekarar nan lamarin da ke nuni da kokarin da wasu kasashen larabawan musamman Saudiyya take yi na kulla alaka a bayyana da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
De Mustura ya fara tattaunawa da Rasha kan tsagaita wuta na sa'o'i 48 a Siriya
Aug 11, 2016 14:31Manzon Musaman na MDD kan Kasar Siriya ya ce suna tattaunawa da magabatan Rasha kan tsagaita wuta na sa'o'i 48 a kasar Siriya