-
Tashin Bom ya yi sanadiyar mutuwa da jikkata wasu Mutane a Kudancin Iraki
Aug 11, 2016 13:49Kimanin Mutane uku ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin wata mota shake da bama-bamai a kudancin Iraki.
-
Sojojin Kasar Libya Sun Kai Kusa Da Kwato Birnin Sirt Daga Hannun Yann Ta'adda
Aug 11, 2016 06:47Kakakin sojojin kasar Libya masu fafatawa da mayakan kungiyar Daesh a birnin Sirt na arewacin kasar,
-
Jiragen Saman Yakin Sojin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Maboyar 'Yan Ta'adda
Aug 11, 2016 01:20Rundunar sojin Masar ta sanar da halaka 'yan ta'adda 19 a wani luguden wuta da jiragen saman yakin sojin kasar suka yi kan maboyar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin Sina.
-
Yan Ta'adda Suna Ci Gaba Da Harba Makamai Masu Linzami Kan Gidajen Jama'a A Garin Halab Na Siriya
Aug 11, 2016 01:19Sakamakon hare-haren wuce gona da iri da gungun 'yan ta'adda suke ci gaba da kai wa kan gidajen fararen hula a garin Halab da ke arewacin kasar Siriya, mutane akalla 14 ne suka rasa rayukansu, wasu fiye da 30 kuma suka jikkata.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Hudu A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Aug 10, 2016 06:49Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan Palasdinawa a sansanin 'yan gudun hijira da ke kusa da garin Ramallah a gabar yammacin kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa akalla hudu.
-
Syria : Akwai Bukatar Isar Da Kayan Agaji Cikin Gaggawa A Aleppo
Aug 10, 2016 00:59MDD, ta ce tana da bukatar isar da agaji cikin gaggawa ga mazauna birnin Aleppo na kasar Syria dake cikin tsaka mai wuya a daidai lokacin da sojoji da 'yan tawayen kasar ke shirin shiga wani sabon fada.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kama Manyan Malamai A Bahrain
Aug 09, 2016 17:09Gungun matasan 14 ga Fabrairu ya yi Allawadai da kakkausar urya dangane da ci gaba da kame manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain da masarautar mulkin kama karya ta kasar ke yi.
-
Sojojin Syria Sun Kwace Iko Da Yankunan Kanisba Da Shallif Daga 'Yan Ta'addan ISIS
Aug 09, 2016 17:04Sojojin kasar Syria sun kwace iko da wasu yankuna da ke hannun 'yan ta'addan ISIS da ke cikin gundumar latakia a kan iyaka da kasar Turkiya.
-
Kotun Soji A Zirin Gaza Na Palasdinu Ta Zartar Da Hukuncin Dauri Kan Dan Leken Asirin H.K.Isra'ila
Aug 09, 2016 06:24Kotun soji a Zirin Gaza na Palasdinu ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wani bapalasdine da aka samu da laifin yin leken asiri ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a tsakanin Palasdinawa.
-
Bincike: Sama Da 'Yan Ta'adda Dubu 360 Daga Kasashe 93 Aka Shigar Da Su Siriya
Aug 08, 2016 13:26Cibiyar binciken nan ta Farrell ta kasar Jamus ta sanar da cewa tun daga shekara ta 2011 da aka fara rikici a kasar Siriya ya zuwa yanzu an shigar da 'yan ta'adda sama da dubu 360 da suka fito daga kasashe sama da 93 na duniya zuwa kasar.