-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Aug 08, 2016 05:46Jiragen saman yakin Masarautar Saudiyya sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan da suke gefen birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen inda suka kashe fararen hula fiye da 10 tare da jikkata wasu kimanin 20 na daban.
-
Palasdinawa Sun Bukaci A Takawa 'Yan sahayoniya birki akan cin zarafin fursunoni.
Aug 08, 2016 03:38Palasdianwa sun bukaci a tursasa Haramtacciyar Kasar Isra'ila ta daina cin zarafin Palasdinawa
-
Jami'an Tsaro A Kasar Masar Sun Kama Mutane Kimanin Dubu 26 A Cikin Watanni 18 Da Suka Gabata
Aug 07, 2016 12:54Jami'an tsaro a masar sun kama mutane dubu 26 a cikin watanni 18 da suka gabata
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka Gungun 'Yan Ta'adda Masu Yawa A Arewacin Kasar
Aug 07, 2016 06:40Sojojin gwamnatin Siriya sun fafata da gungun 'yan ta'adda a yankin kudancin garin Halab da ke arewacin kasar inda suka samu nasarar halaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
-
Daruruwan 'Yan Ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Sun Halaka A Aleppo
Aug 07, 2016 00:56Rahotanni daga kasar Syria na cewa daruruwan 'yan ta'addan Takfiriyyah Wahabiya ne suka rasa rayukansu a cikin gundumar Aleppo da ke kasar Syria, a ba ta kashin da aka yi da su a cikin makon nan.
-
Masarautar Bahrain Ta Kame Manyan Malamai Uku Na Kasar
Aug 07, 2016 00:53Masarautar mulkin mulukiya ta kasar Bahrain ta kame manyan malaman addini na kasar guda uku saboda dalilai na siyasa da bangarancin banbancin mazhaba.
-
MDD Ta Dakatar Da Tattaunawar Zaman Lafiya Kan Rikicin Yemen
Aug 06, 2016 12:03MDD ta sanar a wannan Asabar a Kowait cewa ta dakatar da tattaunar zamen lafiya ta wani dan lokaci kan rikicin kasar Yemen.
-
Halakar 'Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Masu Yawa A Lardin Anbar Na Kasar Iraki
Aug 06, 2016 06:53A Ci gaba da farmakin da sojojin gwamnatin Iraki da hadin gwiwar dakaruin sa-kai ke kai wa kan yankunan yammacin kasar sun yi nasarar halaka 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi da dama.
-
An Kafa Kwamitin Kolin Gudanarwa A Kasar Yamen Da Zai Maye Matsayin Gwamnatin Kasar
Aug 06, 2016 06:44Manyan kungiyoyi biyu da suke yaki da siyasar mamayar Masarautar Saudiyya kan kasar Yamen sun sanar da kafa kwamitin Kolin gudanawa ta kasa da zata dauki alhakin ci gaba da gudanar da shugabancin kasar Yamen da take fama da hare-haren wuce gona da irin masarautar Saudiyya da kawayenta.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
Aug 06, 2016 06:42Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun sake kai hare-haren wuce gona da iri kan yankin Zirin Gaza a matsayin ci gaba da karya yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma tsakanin Hukumar Palasdinawa da bangaren gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.