-
Tsohon Priministan kasar Faransa Ya Nuna Goyon Bayansa Ga Kungiyar Hizbullah Ta Lebanon
Aug 05, 2016 01:24tsohon priministan kasar Faransa ya bukaci a tallafawa Hizbullah
-
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Bukaci Takwararta Ta Turai Da Ta Kare Hakkokin Al'ummar Palasdinu
Aug 04, 2016 13:40Kiran Kungiyar Larabawa ga turawa.
-
Iraki : An Raunana (IS) A Mosul, Inji Amurka
Aug 04, 2016 01:12Ma'aikatar tsaron Amurka, Pantagone ta ce an karya laggon kungiyar (IS), sannan kungiyar na nuna kasawa a Mosul birnin na biyu na kasar Iraki wanda ke zamen tungar 'yan ta'adan.
-
Duniya na ci gaba da yin alawadai kan alakar Saudiya da Haramcecciyar kasar Isra'ila
Aug 03, 2016 00:55Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi alawadai kan medo alaka tsakanin kasar Saudiya da Haramcecciyar kasar Isra'ila
-
Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kimanin 180 Ne Suka Halaka A Lardin Anbar Na Kasar Iraki
Aug 02, 2016 13:32A kwanaki biyu da sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa- kai na kasar suka kwashe suna dauki ba dadii da 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a Tsibirin Khalidiyya da ke lardin Anbar sun yi nasarar halaka 'yan ta'adda kimanin 180 tare da 'yantar da Tsibirin.
-
Arab League Ta Bayyana H.K.Isra'ila A Matsayin Babbar Barazana Ga Yankin Gabas Ta Tsakiya
Aug 02, 2016 12:19Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta bayyana shirin kera makaman nukiliya da na kare dangi na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin babbar barazana ga zaman lafiyan yankin gabas ta tsakiya.
-
Ansarullah Na Mamakin Shirin Majalisar Dinkin Duniya Akan Killace Kasar Yamen Da Saudiyya ta yi.
Aug 02, 2016 04:55Ali al-Bukhaity ta bayyana mamakinsa akan halin da Yamen ta shiga, Saboda Saudiyya
-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kai Farmaki Kan Mayakan Daesh A Kasar Libya
Aug 01, 2016 13:06Jaragen yakin kasar Amurka sun kai hare hare kan sansanonin kungiyar Daesh a kasar Libya.
-
Sojojin Kasar Iraqi Sun Kubutar Da Tsibirin Khaldan Mai Muhimmanci A Lardin Ambar
Aug 01, 2016 12:04Sojojin Iraqi sun kwace wani tsibiri mai muhimmanci a cikin kogin Furat na lardin ambar a yau litinin
-
Hamas Ta Yi Tir Da Allawadai Kan Kawancen Da Aka Kulla Tsakanin Saudiyyah Da Isar'aila
Aug 01, 2016 01:24Kungiyar gwagwarmayar Palastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya dangane da sabon kawancen da aka kulla a tsakanin gwamnatocin Saudiyyah da Isar'aila.