-
Sarki Bahrain Ne Da Kansa Ya Bada Umarnin Kama Sayyid Majid Mash’al
Aug 01, 2016 01:22Cibiyar kare hakkin bil adama ta kasar Bahrain ta fitar da wani rahoto da ke cewa, sarkin kasar ne da kansa ya bayar da umarnin kama Sayyid Mash’al.
-
MDD, Ta Gayyaci Gwamantin Syria A Hukumance, A Tattaunar Sulhu
Jul 31, 2016 10:28Majalisar Dinkin Duniya ta mikawa gwamnatin Syria gayyata shiga sabon zagayen tattaunawar sulhu da za'a yi a karshen watan Agusta mai shirin kamawa tare da 'yan adawa na kasar.
-
Iraki : Kwamandojin (IS) Sun Gudu Tare Da Iyalensu
Jul 31, 2016 09:58Hukumomi a kasar Iraki sun sanar da cewa kwamandojin kungiyar 'yan ta'ada ta (IS) sun gudu tare da iyalansu daga birnin Mosul.
-
Ci Gaba Da Tsare Mutane Sakamakon Kokarin Juyin Mulkin Kasar Turkiyya
Jul 31, 2016 01:05Ministan cikin gidan kasar Turkiyya Efkan ya sanar da cewa ya zuwa yanzu jami'an tsaron kasar sun kama mutane dubu 18 kamar yadda kuma aka sanya wa wasu mutane dubu 50 takunkumi hana barin kasar biyo bayan kokarin juyin mulkin da bai ci nasara ba da aka yi a kasar a daren ranar 15 ga watan Yulin nan.
-
Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Sojojin Gwamnatin H.K.I Kan Yankunan Palasdinawa
Jul 31, 2016 00:33Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Palasdinawa, inda a yammacin jiya Asabar suka jikkata Palasdinawa akalla biyar a yankin Zirin Gaza.
-
Mutanen Birnin Sirt Na Kasar Libya Sun Fara Komawa Gidajensu
Jul 29, 2016 23:18Mutanen birnin Sirt a kasar Libya sun fara komawa gidajensu.
-
Ayatollah Siddiqi Yayi Kakkausar Suka Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Kan Mutanen Yemen
Jul 29, 2016 12:53Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran a yau Juma'a Ayatullah Kazim Siddiqi yayi Allah wadai da irin kisan kiyashin da sojojin hadin gwiwan da Saudiyya take wa jagoranci suke yi wa al'ummar kasar Yemen wanda haka yayi hannun riga da dukkanin wata koyarwa ta Musulunci da kuma hakkokin bil'adama.
-
Sayyid Nasrallah Yayi Kakkausar Suka Ga Kokarin Saudiyya Na Kulla Alaka Da "Isra'ila"
Jul 29, 2016 12:52Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah yayi kakkausar suka ga kokarin da kasar Saudiyya take yi na kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila da kulla alaka da ita, yana mai kiran al'ummar musulmi da su yi Allah wadai da duk wani kokari na kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila da yin watsi da matsalar Palastinu.
-
"Yan ta'adda Sun Hana Farare Hula ficewa Daga Birnin Halab
Jul 29, 2016 06:50Mutane Kadan Ne Su Ka Fice Daga Birnin Halab, Bayan Da 'yan ta'adda su ka hana mafi yawanci fita.
-
Yemen : 'Yan Houthis Sun Kafa Majalisar Koli
Jul 28, 2016 23:48'Yan gwagwarmayar neman sauyi na Houthis a Yemen sun kafa wata majalisar koli domin shugabancin kasar.