-
Jam'iyyun Siyasa A Yemen Sun Allawai Da Kisan Kiyashin Saudiyyah Kan Al'ummar Kauyen Al-sarari
Jul 28, 2016 13:48Jam'iyyun siyasa aksar Yemen sun tir da Allawadai dan gane da kisan kiyashin da Saudiyya tare da mayakan da ta dauka haya suka yi wa al'ummar kauyen Sarari da ke cikin gundumar Ta'iz.
-
Kotun Kuwait Ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 14 A Kan Wani Dan Majalisar Kasar
Jul 28, 2016 13:48Kotun kasar Kuwait ta yanke hukuncin daurin shekaru 14 da rabi a kan dan majalisar dokokin kasar Abdulhamid Dashti saboda sukar gwamnatin saudiyya da ya yi kan kashe fararen hula da take yi a kasar Yemen.
-
Kasar Masar A shirye Take ta bai wa Fathullah Gulan Mafakar Siyasa
Jul 28, 2016 07:40Pira ministan Kasar Masar ya ce gwamnatinsa na nazarin bada mafakar siyasa ga dan adawar kasar Turkiya Fathullah Gulan
-
Rikicin Kasar Bahrain A Dai Dai Lokacin da Aka Fara Sauraron Karar Isa Kasim
Jul 28, 2016 01:55Sarakunan Bahrain sun gabatar da kara kan shugaban yan shia a kasar Bahrai a gaban kulia
-
An hallaka tare da jikkata Sojojin hanyar Saudiya 50 a yemen
Jul 28, 2016 01:25Dakarun tsaron Yemen sun halba makami mai lizzami a gurin taruwar Sojojin hanyar saudiya , lamarin da ya yi sanadiyar hallaka da jikkata kimanin 50 daga cikin su.
-
Turkiyya : An Fitar Da Sammacin kame Kan Tsoffin Ma'aikatan Jaridar Zaman 47
Jul 27, 2016 11:17Kotu a Turkiyya ta fitar da sammacin kame wasu tsoffin ma'aikatan jarida Zaman su 47, a ci gaba da babban kamen da ake bayan yunkurin juyin mulkin da ya cutara.
-
Syria : Harin (IS) A Qamichli Ya Kashe Mutane Akallah 44
Jul 27, 2016 10:02Rahotanni daga Syria na cewa mutane a kalla 44 ne suka rasa rayukan su kana wasu 140 suka raunana a wani harin bom da aka kai da wata babbar mota a birnin Qamishli na galibi Kurdawa.
-
An Bukaci Majalisar Dinkin Duniya Da Ta Bincike Laifukan Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
Jul 27, 2016 07:49Kungiyar 'Yanto Palasdinu Tana Son Ganin An Binciki Laifukan Da Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ke Tafkawa.
-
Yakin Yamen
Jul 27, 2016 07:48Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-hare A birnin Sa'adah Na Kasar Yamen
-
Kasar Italiya Ta Bukaci Sanya Matsin Lamba Kan Gwamnatin Turkiyya
Jul 27, 2016 01:15Ministan harkokin wajen kasar Italiya ya bukaci daukan matakin sanya matsin lamba kan gwamnatin Turkiyya domin ta mutunta dokokin kasar a kokarin da take yi na daukan fansa kan masu yunkurin juyin mulki da bai yi nasara.