-
Gwamnatin Amurka Ta Fara Karkata Zuwa Ga Barin Bashar Al-Asad Kan Kujerar Shugabancin Kasar Siria
Jul 26, 2016 12:32Amurka ta fara yin shiru kan bayun ture bashhar al-asad daga kan kujerar shugabancin kasar Siria
-
Shara'ar Shekh Isa na Kasar Bahrain
Jul 26, 2016 06:50Gwamnatin Kasar Bahrain ta ce a gobe Laraba ne za fara sauraren shara'ar Shekh Isa Kasim shugaban mabiya mazhabar shi'a na kasar
-
Mahukuntan Bahrain Sun kame Manyan Malamai Uku
Jul 26, 2016 02:17Masarautar mulkin kama karya ta Bahrain ta kame wasu daga cikin fitattun malaman kasar guda 3 saboda nuna goyon bayansu ga babban malamin addini na kasar.
-
Gwamnatin Iraki Ta Jaddada Bukatar Ficewar Sojojin Turkiyya Daga Cikin Kasarta
Jul 25, 2016 13:42Ministan harkokin wajen kasar Iraki ya jaddada bukatar ganin gwamnatin Turkiyya ta hanzarta janye sojojinta da suke mamaye da wani yankin kasar Iraki tun a watan Disamban shekarar da ta gabata.
-
Dakarun tsaron yamen sun hallaka sojojin Saudiya
Jul 25, 2016 06:31Sojojin Saudiya da dama ne suka hallaka a harin makami mai lizzami na Dakarun tsaron Yemen a kudu maso yammacin saudiya
-
Turkiyya : Erdogan Zai Gana Da Manyan 'Yan Adawan Kasar
Jul 25, 2016 02:20Shugaba Recep Tayyip Erdogan, na kasar Turkiyya zai gana da mayan 'yan adawa na kasar yau Litinin, inda zai tattauna dasu akan yunkurin yujin mulkin kasar da baiyi nasara ba.
-
Iraki: Harin Ta'addanci Ya ci Rayukan Mutane 6 A Kusa Da Birnin Bagadaza.
Jul 24, 2016 14:39A kalla mutane shida ne su ka kwanta dama, a wani harin ta'addanci da kungiyar Da'esh ta dauki nauyin kaiwa a kusa da birnin Bagadaza na kasar Iraki.
-
Syria: "Yan ta'adda Sun Fasa Bututun Da Ke Bai Wa Damashqa Ruwa
Jul 24, 2016 14:37Shugaban Hukumar Samar Da Ruwan Sha Na birnin Damascussa a Kasar Syria, ya ce 'yan ta'adda sun fasa bututun da ke bai wa birnin Bagadaza ruwan sha.
-
Ana zaman makoki a Afganistan
Jul 24, 2016 06:52An fara zaman Makoki na mutuwar mutane sama da 80 a Afganistan
-
Tawagar Jami'an Saudiyyah A Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jul 24, 2016 03:49A cikin wannan mako ne wata tawagar kasar Saudiyyah karkashin jagorancin Anwar Ishki, wani tsohon janar na sojin sojin Saudiyya, kuma tsohon shugaban bangaren ayyukan leken asiri na soji a kasar, wanda ke jagorantar wata cibiyar bincike kan harkokin tsaro a halin yanzu a birnin Jidda.