-
Kungiyar Ahuwa Ta Duniya Ta Yi Suka Kan Cin Zarafin 'Yan Adawa A Kasar Bahrain
Apr 10, 2016 05:56Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta jaddada yin kira ga mahukuntan Bahrain kan hanzarta sakin fursunonin siyasa da ake ci gaba da tsare su a gidajen kurkukun kasar.
-
Jami'an Tsaron Labanon Gano Wata Cibiyar 'Yan Ta'adda Mai Hatsarin Gaske A Kasar
Apr 10, 2016 00:04Rahotanni daga kasar Labanon sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun sami nasarar ganowa da kuma cafke 'yan wata kungiyar 'yan ta'adda mai hatsarin gaske a kasar.
-
Afghanistan: Kerry Ya Kira 'Yan Taliban Shiga Shirin Zaman Lafiya
Apr 09, 2016 11:52Sakataren harkokin wajen Amurka John Kery ya yi kira ga 'yan Taliban na Afganistan da su shiga shirin samar da zamen lafiya domin kawo karshen zubar da jini a wannan kasa.
-
Amurka Ta Yi Gargadi Akan Yiwuwar Kai Hari A Turkiyya
Apr 09, 2016 11:11Ofishin Jakadancin Amurka a Turkiyya ya yi gargadi akan yiwuwar kai hare-hare ta'adanci a biranen Satambul da Antaliya.
-
Sojojin Isra'ila Sun Kame Babban Limamanin Masallacin Quds
Apr 08, 2016 22:50Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da babban limamin masallacin Quds mai alfarma.
-
An Hallaka Da Kuma Kama Wasu Sojojin Saudiyya A Kasar Yemen
Apr 08, 2016 12:31Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar sojojin kasar Yemen da dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi na sojojin Saudiyya da kawayenta bugu da kari kan wadanda aka kama a matsayin fursunonin yaki.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Marayu A Palasdinu Musamman A Yankin Zirin Gaza
Apr 07, 2016 23:30Kididdiga ta tabbatar da cewa; A halin yanzu haka akwai kananan yara marayu da yawansu ya doshi dubu ashirin 22 da suke rayuwa a yankin Zirin Gaza, kuma kungiyar daya ce kacal mai suna "Amal" ke tallafa musu.
-
Gwamnatin Siriya Tana Ci Gaba Shirin Gudanar Da Zabukan 'Yan Majalisun Dokokii kasar
Apr 07, 2016 23:10Yan siyasar Siriya suna ci gaba da gudanar da yakin neman zabensu na 'yan Majalisun Dokokin Kasar da ake shirin gudanarwa a ranar 13 ga wannan wata na Aprilu da muke ciki.
-
Martanin Hizbullah Kan Yanke Shirin Tashar Almanar A Kan Tauraron Dan Adam Na Nilesat
Apr 07, 2016 12:44Kungiyar Hizbullah ta mayar da martani kan yanke tashar talabijin ta Almanar a kan tauraron dan adam na Nilesat da gwamnatin masar ta yi.
-
A Yau Yahudawan Sahyuniya Sun Afka Kan Makabartar Annabi Yusuf (AS) A Nablus
Apr 07, 2016 12:17yahudawan sahyuniya sun afka kan makabartar annabi Yusuf (AS) da ke birnin Nablus a gabar yamma da kogin Jodan.