-
Yan Gudun Hijiran Palasdinawa Da Suke Kasar Lebanon Sun Bukaci Tallafin M.D.D
Apr 06, 2016 13:49Yan gudun hijiran Palasdinawa da suke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira da ke kasar Lebanon sun bukaci tallafin Majalisar Dinkin Duniya domin warware musu wasu daga cikin matsalolinsu.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Yi Nasarar Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Kasar
Apr 06, 2016 11:01Sojojin gwamnatin Siriya sun kai wasu jerin hare-hare kan sansanonin 'yan ta'adda a wasu yankunan kasar lamarin da ya janyo halakar 'yan ta'adda da dama tare da tarwatsa motocin yakinsu.
-
Dakarun HKI na ci gaba da rusa gidajen Palastinawa
Apr 06, 2016 05:26Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da rusa gidajen Palastinawa
-
Al-Qa'ida Ta Tabbatar Da Hallaka Daya Daga Cikin Manyan Shugabanninta A Siriya
Apr 06, 2016 00:11A karon farko kungiyar Al-Qa'ida ta tabbatar da halakar daya daga cikin manyan shugabannin reshen kungiyar a kasar Siriya bayan wani hari da sojojin Siriya suka kai masa ta sama inda suka sami nasarar hallaka shi tare da wasu na kurkusa da shi.
-
An Hallaka Wani Babban Jami'in Tsaro Saudiyya
Apr 05, 2016 14:59Rahotanni daga Saudiyya na cewa an harbe har lahira wani babban jam'in tsaro kasar a kusa da Riyad babban birnin Kasar.
-
An kashe Sojojin hayar Saudi-arabia da dama a Yemen
Apr 05, 2016 05:19Majiyar Labaran kasar Yemen ta sanar da hallaka wani adadi mai yawa daga cikin sojojin hayar Saudiya a jihohin Ta'az da Baida'a na kasar Yemen.
-
Dakarun Iraki Sun Yi Wa Birnin Falluja Da Ke Hannun ISIS Kawanya
Apr 04, 2016 23:23Dakarun kasar Iraki tare da sojojin sa kai na kasar sun yi wa birnin Falluja da ke hannun mayakan 'yan ta'adda na Daesh (ISIS) kawanya.
-
WHO: Sakamakon Yakin Saudiyya A Yemen Mutane Miliyan 19 Na Bukatar Taimako
Apr 04, 2016 22:19Hukumar lafiya ta duniya ta ce kimanin mutane miliyan 19 daga cikin mutane kimanin miliyan 24 na kasar Yemen suna bukatar taimako, yayin da miliyan 14 kuma suke da bukatar taimako da ya hada har da bangaren kiwon lafiya, sakamakon yakin da Saudyya ta kaddamar kan kasar.
-
Hizbullah Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan Sansanonin ISIS A Gabashin Labanon
Apr 04, 2016 12:40A ci gaba da fatattakan mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) da kuma nesata su daga kasar Labanon, dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar sun kai wasu munanan hare-hare a kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin a yankunan da suke gabashin kasar ta Labanon.
-
Wani Baom ya Tashi a arewacin birnin Bagdaza na Iraki
Apr 04, 2016 03:57Majiyar labaran Kasar Iraki ta sanar da tashin Bom a Arewacin birnin Bagdaza