-
Iran Ta Ja Kunnen Kasashen Da Suke Amfani Da 'Yan Ta'adda Wajen Cimma Burinsu Na Siyasa
Apr 04, 2016 01:03Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya gargadi kasashe da wasu bangarori musamman na siyasa da suke amfani da 'yan ta'adda a matsayin makamin cimma wasu bukatunsu na siyasa.
-
Pakistan : Ruwan Sama Sun kashe Mutane 36
Apr 03, 2016 14:51Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane 36 suka rasa rayukan su kana wasu 27 na daban suka raunana sakamakon ruftawar gidajen su bayan wasu ruwa sama da aka samu tamakar da bakin kwarya.
-
Sojojin Syria Sun Kwace Al-Qaryatayn
Apr 03, 2016 13:41Sojojin Syria na ci gaba da samun galaba a kokarin da suke na kwace daukacin yankunan dake hannun 'yan ta'adan (ISIS), inda ko a wannnan Lahadin sojojin sunyi nasara kwace birnin Al-Qaryatayn.
-
Turkiya Da Saudiyya Sun Nuna Damuwa Kan Nasarorin Sojin Syria A Kan 'Yan Ta'adda
Apr 03, 2016 05:33Tun bayan da sojojin Syria suka samu gagarumar nasara kan 'yan ta'addan Daesh (ISIS) a yankin Tadmor (Palmyra) mai tsohon tarihi, gwamnatocin Turkiya da Saudiyya sun nuna damuwa da rashin jin dadin hakan.
-
An hallaka 'yan ta'addar IS da dama a Dairi zur na kasar Siriya
Apr 03, 2016 00:34Sama da 'yan ta'addar ISiS 40 ne aka hallaka a jihar Dairu zur dake gabashin kasar Siriya
-
Banki Moon:Magance rikicin Siriya ba ya bukatar matakan Soja
Apr 02, 2016 22:37A Yayin Taron tattaunawa kan samar da hanyar magance matsalar 'yan gudun hijrar Siriya dake gudana a birnin Geneva na kasar Suizilland Baban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya ce Magance rikicin Siriya ba ya bukatar matakan Soja
-
Kasar Lebanon Ta Bukaci Samun Hadin Kan Kasashen Duniya A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Apr 02, 2016 11:58Ministan harkokin wajen kasar Lebanon ya gabatar da bukatar samun hadin kan dukkanin kasashen duniya a fagen yaki da ta'addanci.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iraki Ta Mai Da Martani Kan Furucin Shugaban Kasar Turkiyya.
Apr 02, 2016 11:46Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta yi kakkausar suka kan furucin shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdugan kan tsoma baki a harkokin da suka shafi kasar Iraki.
-
Kungiyar Hamas Ta Sanar Da Kame Wasu Sojojin 'Isra'ila' Hudu A Matsayin Fursunonin Yaki
Apr 01, 2016 23:37Dakarun kungiyar Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta sanar da cewa ta samu nasarar kama wasu sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila su hudu a matsayin fursunonin yaki, tana mai cewa sahyoniyawan ba za su sami wani labari kan wadannan sojojin cikin sauki ba
-
Yahudawan Sahyuniya Na Shirin Gina Sabbin Gidaje A Kusa Da Masallacin Quds
Apr 01, 2016 05:55Haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin gina wasu sabbin matsugunnan yahudawan 'yan kaka gida a yankin Jabal Mukabbir da ke kusa da masallacin Aqsa mai alfarma.