-
Dakarun Kasar Iraki Sun Shiga Birnin Hait Da Ke Lardin Anbar
Apr 01, 2016 05:10Sojojin gwamnatin Iraki tare da mayakan sa kai sun shiga birnin Hait daga ke cikin Lardin Anbar a daren jiya.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Saudiyya Da 'Yan Korensu 378 A Cikin 'Yan Kwanaki Kadan
Mar 30, 2016 23:09Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun yi nasarar halaka sojojin mamayar Saudiyya da 'yan korensu 378 a cikin 'yan kwanakin nan a Tsibirin Midi da ke lardin Hajjah a arewa maso yammacin kasar Yamen.
-
Kasashen Syria Da Algeria Sun Kudiri Aniya Kara Bunkasa Alakarsu
Mar 30, 2016 05:36A ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Syria Walid Mu'allim yake gudanarwa a kasar Algeriya bangarorin biyu sun jadda aniyarsu ta ci gaba da kara fadada alakarsu.
-
Sojojin Syria Sun Fara Kaddamar Da Sabon Farmaki Kan Yan Ta'adda A Yammacin Kasar
Mar 29, 2016 11:01Rundunar sojin Syria da ke samun rufa baya daga mayakan Hizbullah, sun fara kaddamar da wasu sabbin hare-hare a yau Talata da nufin tsarkake yankunan da ke arewa maso yammacin kasar da ke hannun 'yan ta'addan Daesh (ISIS).
-
Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Fararen Hula A Kasar Iraki
Mar 29, 2016 06:06Wasu hare-haren ta'addanci biyu sun lashe rayukan mutane masu yawa a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a yau Talata.
-
Jami'an Tsaron Pakistan Na Ci Gaba Da Neman Wadanda Suka Kai Harin Lahore
Mar 29, 2016 00:36Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da shirinta da dirar mikiya a kan kungiyoyi masu tsaurin ra'ayin addini musamman a lardin Punjab bayan harin ta'addancin da aka kai wani wajen wasa a garin Lahore, babban birnin lardin a ranar Lahadin da ta gabata, inda ta ce jami'an tsaron kasar na ci gaba da farautar mutanen da suka kai harin.
-
Sama da Sojojin Saudiya 100 ne aka kame a yemen
Mar 28, 2016 11:58Dakarun tsaron kasar Yemen da na sa kai sun samu nasarar kame Sojojin haya na Saudiya sama da 100 a yankuna daban daban na kasar
-
Wani Kwamandan Kungiyar Jihadul-Islami Ta Palasdinu Ya Yi Shahada
Mar 28, 2016 05:10Wani kwamandan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadul-Islami a Palasdinu ya yi shahada sakamakon harin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Pakistan : Taliban Ta Dauki Nauyin Kai Harin Lahore
Mar 28, 2016 00:06Wata kungiya daga Taliban mai suna ''Jamaat-ul-Ahrar'' ta dauki alhakin kai harin ta'adancin da yayi sanadin mutuwar mutane da dama galibi mata da yara a birnin lahore na kasar Pakistan.
-
Ana Samun Karuwar Masu Kamuwa Da Cutar Hauka A Tsakanin Sojojin Isra'ila
Mar 27, 2016 12:24Rahotanni daga Haramtacciyar kasar Isra'ila na nuni da cewa ana ci gaba da samun karuwar kamuwa da cutar hauka da damuwa a tsakanin sojojin yahudawan lamarin da ake ganin zai ci gaba da ribanyuwa a shekaru masu zuwa.