-
Putin Da Hukumar UNESCO Sun Jinjinawa Sojojin Syria Saboda Kwato Palmyra Daga Hannun ISIS
Mar 27, 2016 11:42Cibiyoyi na kasa da kasa da shugabanni da 'yan siyasa na kasashe daban-daban suna ci gaba da nuna farin cikinsu da kuma taya gwamnatin kasar Siriya murnar nasarar da sojojin kasar suka samu na kwace birnin Palmyra mai tsoho tarihi daga hannu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Yi Lugudan Bama-Bamai A Lardin Baida Na Kasar Yemen
Mar 26, 2016 23:32Jiragen yakin masarautar Saudiyya sun kai munanan hare-hare a kan gidajen jama'a fararen hula a yankin Wuld Rabi'a da ke cikin lardin Baida da kuma Wadi Saddi a kasar Yemen.
-
Ban-Ki-Moon Ya Bukaci 'Yan Siyasa Iraki Dasu Hada Kai
Mar 26, 2016 12:40Babban sakatare na MDD Ban ki Moon ya bukaci 'yan siyasa a kasar Iraki dasu taimakawa firaministan kasar Haidar Al-Abadi domin hada kan al'ummar kasar.
-
Babban Sakataren M.D.Duniya Ya Jaddada Wajabcin Kawo Karshen Rikicin Siriya
Mar 26, 2016 05:15Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar ganin an kawo karshen duk wani tashe-tashen hankula musamman ayyukan ta'addanci a cikin kasar Siriya.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Akalla 6 A Yankuna Daban Daban Na Palasdinu
Mar 26, 2016 04:58Sojojin gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan Palasdinawa daban daban lamarin da ya janyo dauki ba dadi tsakaninsu da matasan Palasdinawa a jiya Juma'a.
-
Kasashen Raha da Amurka Sun cimma matsaya kan dawamar tsagaita wuta a Siriya
Mar 25, 2016 22:55Mataimakin Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Ryabkov ya sanar da cewa an samu fahimtar juna tsakanin kasar sa da kasar Amurka kan dawwama tsagaita wuta a kasar Siriya
-
Sojojin Syria Sun Kwato Birnin Tadmor (Palmyra) Daga ISIS
Mar 25, 2016 11:48Sojojin Syria tare da mayakn kungiyar Hizbullah sun kwace iko da birnin tarihi na Tadmor (Palmyra) daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah na Daesh (ISIS) da ke samun goyon bayan wasu kasashen larabawa.
-
Yemen : Bangarorin Da Ke Rikici Sun Amunce Da Tsagaita Wuta
Mar 24, 2016 00:22MDD ta sanar cewa bangarori da ke rikici a kasar Yemen sun amince su tsagaita wuta a ranar 10 ga watan Afrilu mai shirin kamawa.
-
Jiragen Saman Yakin Gwamnatin Kasar Rasha Sun Halaka Daruruwan 'Yan Ta'addan Siriya
Mar 25, 2016 03:42Kwamitin sanya ido kan shirin dakatar da bude wuta a kasar Siriya ya sanar da cewa: Jiragen saman yakin gwamnatin Rasha sun halaka 'yan ta'addan kungiyar Da'ish fiye da 320 a yankin Tadmir na kasar Siriya.
-
An Bude Taron Hadin Gwiwa Na Kasashen Larabawa Da Afirka Kan Ta'addanci
Mar 25, 2016 00:59A jiya Alhamis ne aka bude taron ministocin kasashen Larabawa da Afirka su 27 a wajen shakatawar nan na Sharm el-Sheik da ke kasar Masar da nufin karfafa aiki tare a bangaren tsaro da nufin fada da ayyukan ta'addanci.