-
Gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya Tana Ci Gaba Da Rusa Gidajen Palasdinawa
Mar 23, 2016 11:58Majiyar Hukumar Palasdinawa ta sanar da cewa: Manyan motocin rusa gine-gine wato bulldozer sun shiga kauyen Da'na da ke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka rusa gidajen Palasdinawa masu yawa.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Mar 23, 2016 11:03Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
Yahudawan Isra'ila Na Ci Gaba Da Mayar Da Martani Kan Jawabin Sayyid Nasrullah
Mar 22, 2016 22:54Kalaman da jagoran kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya yi dangane da martanin da kungiyar za ta mayar kan Isra'ila matukar dai ta sake kai wani hari kan Lebanon, ya kawo martani daga yahudawan Isra'ila.
-
Isra'ila za ta yi hasara mai dumbin yawa matukar ta kuskura kai hari a Lebanon
Mar 22, 2016 01:03Shugaban Kungiyar Hizbullah na Kasar Lobnon Hasan Nasrullah ya ce matukar Isra'ila ta kuskure wajen sake kaiwa kasar Lobnon hari za ta kwashi kashinta a hannu.
-
Kokarin Iran na kara yawan Danyan Man da ake fitarwa
Mar 21, 2016 23:11Babban saktaren kungiyar kasashe masu fitar da man fetur wato OPEC ya sanar da cewa kasar Iran na iya kokarinta wajen kara yawan danyan Man fetur din da take fitarwa a ko wata rana.
-
Ganawar Sarkin Saudiyya Da Tawagar 'Yan Majalisar Dokokin Amurka
Mar 21, 2016 12:25Sarkin masarautar Saudiyya ya gana da wata tawagar 'yan majalisar dokokin Amurka a yau Litinin a birnin Riyad, dangane da batutuwa da suka shafi halin da ake ciki a yankin gabas ta tsakiya.
-
Shugaban Kasar Siriya Ya Fayyace Manufar Kasashen Yamma Ta Goyon Bayan 'yan Ta'adda
Mar 20, 2016 23:01Shugaban kasar Siriya ya bayyana cewar manufar kasashen yammacin Turai da Amurka dangane da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin gabas ta tsakiya musamman a kasashen Siriya da Iraki ita ce bata sunan addinin Musulunci.
-
Sojojin Gwamnatin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya Fiye Da 80
Mar 20, 2016 22:44A wani harin kwanton bauna da sojojin gwamnatin Yamen da mayakan sa-kai suka kai kan sojojin hayar masarautar Saudiyya a lardin Ta'az sun yi nasarar halaka sojojin hayar fiye da 80.
-
Turkiyya : Baki yan kasashen waje suka Mutu A Harin Santambul
Mar 20, 2016 02:24Rahotanni daga Turkiyya na cewa, baki yan kasashen waje 4 ne suka rasu cikin harin bom da aka kai a cibiyar birnin santambul jiya Asabar.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 9 A Kasar Iraki
Mar 19, 2016 16:01Mahukuntan Iraki sun sanar da mutuwar mutane akalla 9 tare da jikkatan wasu fiye da 20 na daban sakamakon hare-haren ta'addancin da aka kai a wasu yankunan kasar a yau Asabar.