Gabas Ta Tsakiya
-
Akalla Mutane 60 Sun Rasu A Harin Ta'addancin Birnin Damaskus Na Siriya
Jan 31, 2016 12:36Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar alal akalla mutane 60 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wasu hare haren ta'addanci da aka kai yankin Sayyida Zainab (a.s) da ke bayan birnin Damascus, babban birnin kasar Siriyan.
-
Sojojin Ruwa Na Iran Sun Gwaja Sabbin Makaman Linzami Da Suka Kera A Cikin Gida A Atisai Na Waliyat 94
Jan 31, 2016 07:41Sojojin ruwa na kasar Iran sun gwada sabbin makaman linzami da sukakera a cikin gida
-
An Kashe Wani Komandan Kamfanin Bada Tsaro Ta Black Waters A Wani Harin Makamin Linzami A Yemen
Jan 31, 2016 06:54An kashe wani babban komandan kamfanin sojojin haya wanda ake kira Black waters a wani sansanin sojojin kasar Saudia a kasar Yemen
-
Sojojin Amurka Zasu Bada Horon Ga Tokororinsu Na Kasar Libya
Jan 31, 2016 06:35Gwamnatin kasar Amurka ta cimma yerjejeniyar da gwamnatin kasar libya wacce kasashen duniya suka amince da
-
Shugaban Kasar Zimbabwe ya goyi bayan Kafa Kasar Palasdinu
Jan 30, 2016 14:05Shugaban Kasar Zimbabwe, Robert Mugabe ya bayyana cikakken goyon bayansa na kafa kasar Palasdinu.