-
Wasu Motoci Da Aka Makare Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Wasu Yankunan Kasar Iraki
Oct 06, 2018 09:10Harin ta'addanci ta hanyar tada motoci da aka makare da bama-bamai a lardunan kasar Iraki biyu sun lashe rayukan mutane tare da jikkata wasu masu yawa.
-
Huthi : Mutanen Yemen Zasu Yi Nasara A Yakin Da Saudiyya Ta Kaddamar A kansu
Oct 06, 2018 03:13Mohammad Ali Al-Huthi shugaban majalisar juyin juya hali na kasar Yemen ya bayyana cewa mutanen kasar ne zasu sami nasara a yakin da Saudiyya ta kaddamar a kansu.
-
Hujjatul-Islam Sadiqi: Makamai Masu Linzamin Iran Daukaka Ce Da Karfin Tsarin Musulunci
Oct 05, 2018 15:32Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran ya bayyana harin daukan fansa da dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran suka kai da makamai masu linzami kan gungun 'yan ta'adda a kasar Siriya da cewa lamarin da ke fayyace karfi da daukakar tsarin Musulunci a kasar Iran.
-
An Gano Wasu Manyan Kabarurruka Guda Uku A Shiyar Arewa Maso Yammacin Kasar Siriya
Oct 05, 2018 14:52A ci gaba da bankado irin ayyukan ta'addancin da aka tabka a kasar Siriya; An gano wasu manyan kabarurruka makare da gawawwakin mutane a yankin Abu-Dhahur da ke lardin Idlib na kasar Siriya.
-
Tsohon Shugaban Kasar Tunusiya Ya Yi Gargadi Kan Mummunan Makomar Kasashen Larabawa
Oct 05, 2018 14:35Tsohon shugaban kasar Tunusiya ya yi gargadin cewa: Kasashen Larabawa sun kama hanyar rusa kansu sakamakon rashin kula da lura na gwamnatocin kasashen.
-
Houthi: Al'ummar Yemen Ba Za Su Mika Wuya Ga Masu Wuce Gona Da Iri Ba
Oct 05, 2018 07:33Shugaban kungiyar 'yan Houthi ta Ansarullah, Abdul Malik Al-Houthi ya bayyana cewar al'ummar kasar Yemen ba za su taba mika kai ga bukatun masu wuce gona da iri, yana mai cewa a shirye ya ke ya tattauna don kawo karshen yakin da aka kaddamar a kasar.
-
UNICEF Ta Yanke Wani Taimako Da Take Bayar Wa A Kasar Yemen
Oct 04, 2018 09:04Hukumar kula da tallafa wa kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF ta sanar da dakatar da bayar da tallafin wasu kudade ga al'ummar Yemen, saboda matsalolin da take fuskanta.
-
HKI Tana Nuna Damuwarta Akan Makaman Harbo Jiragen Sama Na Syria
Oct 04, 2018 04:40Ministan yakin haramtacciyar Kasar Isra'ila Avigdor ne ya nuna damuwa akan shirin kasar Rasha na bai wa Syria makaman kakkabo jiragen sama samfurin S-300
-
Iraki Ta Kore Zargin Da Amurka Ta Yi Wa Iran Na Kai Hare-hare A Bagadaza Da Basra
Oct 04, 2018 04:36Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iraki ya ce; Babu gaskiya a cikin zargin da Amurka ta yi na cewa Iran ce ta kai hari akan karamin ofishin jakadancinta da ke Basara
-
Sabon Shugaban Iraki Ya Umarci Adel Abdulmahdi Da Ya Kafa Sabuwar Gwamnati
Oct 03, 2018 14:24Barham Saleh sabon shugaban kasar Iraki, ya umarci Adel Abdulahdi da ya kafa sabuwar gwamnati a kasar ta Iraki.