-
Rasha Ta Mikawa Siriya Makamin Kariya Samfarin S-300
Oct 03, 2018 03:15Ministan tsaron kasar Rasha Sergey Shoygu ya sanar jiya Talata a taron majalisar tsaron kasar cewa kasarsa ta tamallakawa gwamnatin Bashar Al'Assad na Siriya makaman garkuwa na hare haren sama kirar S-300
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Masu Yawa A Arewacin Garin Ramallah
Oct 02, 2018 15:29Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan daliban jami'a a arewacin garin Ramallah, inda suka jikkata Palasdinawa masu yawa.
-
Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 7 A Afganistan
Oct 02, 2018 07:52Rahotannin daga Afganistan na cewa mutane akalla bakwai ne suka rasa rayukansu a lokacin da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa a wani wurin gangamin zabe a gabshin kasar.
-
Ansarullah : An Kai Wa Filin Jirgin Saman Dubai Hari
Sep 30, 2018 15:20Kungiyar Ansarullah ta Yemen wacce ake kira da 'yan Huthi ta tabbatar da kai wa filin saukar jiragen sama na Dubai hari a yau Lahadi.
-
Hamas Ta Zargi Wasu Kasashen Larabawa Da Zuga HKI Ta Kai Wa Gaza Hari
Sep 30, 2018 15:19Mahmud al-Zahhar wanda jami'i ne a kungiyar ta Hamas ya yi gargadi akan yadda wasu kasashen larabawa suke ingiza haramtacciyar Kasar Isra'ila ta yaki Gaza.
-
Italiya Tana Binciken Yadda Gwamnatocin Baya Suka Sayarwa Saudia Makamai
Sep 29, 2018 15:33Ministan harkokin tsaron kasar Italiya ta bayyana cewa za'a gudanar da bincike don gani yadda gwamnatocin kasar a baya suka sayarwa kasar saudia makamai.
-
Kasar Aljeriya Ta Jaddada Cewa Tana Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Siriya
Sep 29, 2018 08:26Ministan harkokin wajen kasar Aljariya ya jaddada cewa: Gwamnatin kasarsa tana ci gaba da goyon bayan gwamnatin Siriya a kokarin da take yi na ganin ta warware rikicin kasarta da kanta.
-
Sojojin Mamaya Na Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 6
Sep 28, 2018 14:11Hukumomin kiwan lafiya a Palasdinu sun sanar da shahadar Palasdinawa shida ciki har da wani matashi dan shekara 14, sanadin harbin bindiga na sojojin mamaya na Isra'ila a zirin Gaza a yau Juma'a.
-
Sojojin Mamaya Na Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 6
Sep 28, 2018 13:18Hukumomin kiwan lafiya a Palasdinu sun sanar da shahadar Palasdinawa shida (6) ciki har da wani matashi dan shekara 14, sanadin harbin bindiga na sojojin mamaya na Isra'ila a zirin Gaza a yau Juma'a.
-
Ana Ci Gaba Da Kwashe 'Yan Gudun Hijrar Siriya Daga Labnon
Sep 28, 2018 08:22Cibiyar dake kula da 'yan gudun hijra ta MDD ta sanar a jiya alhamis cewa an dawo da wata tawagar 'yan gudun hijrar dake tsugune a kasar Labnon zuwa gida